-
Najeriya: An Kashe 'Yan Ta'adda 3 A Jahar Borno
Aug 05, 2017 18:48Jami'an tsaron kasar sun sanar da cewa dukkanin 'yan ta'addar uku da aka kashe suna kokarin kai harin kunar bakin wake ne.
-
An Kashe Yan Ta'adda Biyu A Kasar Algeriya
Jul 25, 2017 14:59Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda guda biyu a yammacin birnin Algies babban birnin kasar .
-
Lebanon: Hizbullah Na Ci Gaba Da Kakkabe 'Yan Ta'addar "Nusrah' Daga Kan Iyakar Kasar Da Syria.
Jul 24, 2017 19:06Mataimakin shugaban bangaren zartarwa na kungiyar ta Hizbullah ya ce; Korar 'yan ta'adda daga yankin Jurud Arsal. wani nauyi ne na kasa.
-
Masar: An Kashe 'Yan ta'adda 30 A Gundumar Sina Ta Arewa
Jul 22, 2017 12:14Sojojin Masar sun sanar da kashe 'yan ta'adda 30 a yankin Sina ta arewa a jiya juma'a.
-
Sojojin Masar Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 30 A Yankin Sinai
Jul 22, 2017 05:47Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda alal akalla guda 30 a wani samame da suka kai musu a lardin Sinai da ke arewacin kasar.
-
Aljeriya: Fiye Da Samarin Afirka 5000 Ne A Cikin Kungiyoyin 'Yan ta'adda.
Jul 04, 2017 06:47Shugaban Kasar Aljeriya ya aike da sako ga takwarorinsa na Afirka akan yawan 'ya'yan nahiyar da su ka shiga kungiyar ta'addanci a duniya.
-
Sojojin Gwamnatin Libiya Sun Yi Ruwa Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin 'Yan Ta'adda
Jun 22, 2017 11:53Rundunar sojin gwamnatin Libiya ta sanar da cewa: Sojojin kasar sun yi luguden wuta da makamai masu linzami kan sansanonin 'yan ta'adda da suke shiyar gabashin kasar.
-
An Zarki 'Yan Kasar Habasha 10 Da Aiyukan Ta'addanci
Jun 16, 2017 18:17Wata Kotu a kasar Habasha ta zarki 'yan kasar 10 da laifin aikata ta'addanci tsakanin shekarar 2015 zuwa 2017.
-
Masar A Shirye Take Ta Kaddamar da Hari A Kan 'Yan Ta'adda A Cikin Sudan
May 29, 2017 12:31Wani babban jami'in gwamnatin kasar Masar ya sheda cewa, kasarsa a shirye take ta kaddamar da hare-hare a kan wuraren buyar 'yan ta'adda a cikin Sudan, matukar bukatar hakan ta taso.
-
Birtaniya: An Sake Kame Wani Mutum Da Ke Da Alaka Da Harin Manchester
May 27, 2017 12:04Jami'an tsaron kasar Birtaniya sun sanar da kame mutum na 11 da ake zargi da hannu a harin birnin Manchester.