-
Harin Ta'addanci A Gundumar Najaf Ta Iraki.
Jan 01, 2017 12:05Mutane da dama ne su ka mutu a wani harin ta'addanci a gundumar Najaf
-
Ana Cikin Shirin Ko Ta Kwana Kan Dawowar 'Yan Ta'addan Morroco Daga Syria Da Iraki
Dec 31, 2016 21:30Jami'an tsaron kasar Morocco na cikin shirin ko ta kwana, bisa rade-radin da ake yi na dawowar 'yan ta'adda 'yan asalin kasar ko kuma iyalansu, daga kasashen Syria da Iraki.
-
Tunisiya: An Kame Daruruwan 'Yan Takfiriyya Da Su ka Koma Gida
Dec 31, 2016 12:23Kakakin Gwamnatin Tunisiya Ya sanar da kame yan kasar da dama da su ka je jihadi kasashen waje
-
Al'ummar Tunisia Na Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Dawowar 'Yan Ta'adda Daga Syria
Dec 25, 2016 05:52Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Tunisia a jiya Asabar, domin nuna rashin amincewarsu da dawowar 'yan ta'adda 'yan asalin kasar da ke yaki a kasashen Syria da Iraki.
-
Sojojin Burkina Faso 12 Sun Mutu Sakamakon Harin Da Aka Kai Wa Sansaninsu
Dec 16, 2016 17:12Rahotanni daga kasar Burkina Faso sun bayyana cewar wasu sojojin kasar su 12 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu 'yan bindiga suka kai wa wani sansaninsu da ke 'yankin Nassoumbou da ke lardin Soum da ke arewa masu yammacin kasar.
-
Iran Ta Yi Tir Da Harin Ta'addanci A Birnin Kabul Na Kasar Afghanistan.
Nov 22, 2016 17:34Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, ya yi tir da harin ta'addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan