-
Ci Gaba Da Tsare Mutane Sakamakon Kokarin Juyin Mulkin Kasar Turkiyya
Jul 31, 2016 05:35Ministan cikin gidan kasar Turkiyya Efkan ya sanar da cewa ya zuwa yanzu jami'an tsaron kasar sun kama mutane dubu 18 kamar yadda kuma aka sanya wa wasu mutane dubu 50 takunkumi hana barin kasar biyo bayan kokarin juyin mulkin da bai ci nasara ba da aka yi a kasar a daren ranar 15 ga watan Yulin nan.
-
Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa
Jun 16, 2016 10:57Fadar mulkin kasar Rasha (Kremlin) ta sanar da cewa shugaban kasar Vladimir Putin yayi kunnen uwar shegu da wasikar da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya aika masa don kuwa babu wani sabon abu cikinta.
-
Iyalan Muhd Ali Sun Yi Watsi Da Bukatar Erdogan Da Sarkin Jordan Na Jawabi A Wajen Jana'izarsa
Jun 08, 2016 05:38Iyalan shahararren dan damben duniyan nan marigayi Muhammad Ali sun ki amincewa da bukatar da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da sarki Abdullahi na Jordan suka gabatar na ba su damar gabatar da jawabi a wajen jana'izar mamacin da za a gudanar a ranar Juma'a mai zuwa a Amurka.