-
Gaza : Yara Biyu Sunyi Shahada Sakamakon Harin Sojojin Isra'ila
Mar 12, 2016 17:22Rahottani daga Zirin Gasa na cewa yara biyu ne suka yi shahada sakamakon wani hari ta sama da jiragen sojojin yahudawan Israi'la suka kai da safiyar wannan Asabar.
-
Ko Kun San Na (343) 07 Ga Watan Esfand Shekara ta 1394 Hijira Shamsia.
Feb 22, 2016 08:09Yau Jumma'a 07 Ga watan Esfand Shekara ta 1394 Hijira Shamsia. Wacce ta yi dai dai da 17 ga watan Jamada -Ula shekara ta 1437 Hijira Kamaria. Har'ila yau wacce ta yi dai dai da 26 ga watan Febrerun shekara ta 2016 Miladia.