-
Rahoton Hukumar Kare Hakin bil-adama Ta MDD Kan Karuwar Take Hakkokin Bil-adama A Duniya
Feb 25, 2016 05:35A cikin Rahoton ta na shekara da ta fitar jiya Laraba, hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta yi gargadin rushewar nasorin shekaru 70 da aka samu kan kare hakkin bil-adama a duniya, hukumar ta gabatar da rahoton kasashe 160 da aka fuskanci matsalar take hakkin bil-adama cikin shekarar 2015 da ta gabata.