Pars Today
Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ce ta sanar da kashe wani kusa mai kula da harkokin wa'azi da watsa labarai na kungiyar al'ka'ida a arewacin Afirka.
Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na kasar sun kashe sojojin Sudan da suke yaki karkashin rundunar kawancen Saudiyya a kasar ta Yamen.
A wani samame da sojojin gwamnatin Siriya suka kai kauyen Adshan da ke lardin Idlib a shiyar arewa maso yammacin kasar sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda fiye da 70.
A yau juma'a me sojojin kasar ta Aljeriya suka fitar da bayani da a ciki suka bayyana kashe 'yan ta'adda 14 da kuma kame 31 a cikin wara goda.
Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Siriya da suke samun tallafin dakarun sa- kai da gungun gamayyar 'yan ta'addan kungiyar An-Nusrah ya lashe rayukan 'yan ta'adda fiye da 100 a yankin da ke arewacin kasar.
Sojojin kasar Rasha sun sanar da cewa jirgin yakinsu mai jefa bama-bamai ya kashe 'yan ta'adda 850 a jiya laraba.
Ma'aikatar tsaron kasar Algeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun halaka yan ta'adda 6 a wata unguwa a kudancin birnin Algies babban birnin kasar a yau litinin.
Sojojin Masar sun sanar da kashe 'yan ta'adda 30 a yankin Sina ta arewa a jiya juma'a.
Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda alal akalla guda 30 a wani samame da suka kai musu a lardin Sinai da ke arewacin kasar.
Mayakan na kurdawa sun kashe 'yan ta'addar Da'esh 120 a gundumar Rikkah da ta ke arewacin Syria.