-
Wasu 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 10 A Masallaci A Nijar
Jun 06, 2018 10:24Rundunar sojin Nijar ta sanar da cewa wasu 'yan kunar bakin wake su uku sun kashe mutane 10 a wani hari da suka kai wani masallaci da ke garin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar a daidai lokacin da mutane suke buda baki.
-
Biritaniya : An Dakile Hare-Haren Ta'addanci 12
May 14, 2018 19:02Shugaban hukumar yansandan ciki na kasar Britani MI5 ya bada rahoton cewa hukumarsa ta sami nasarar haka shirye-shiryen ayyukan ta'addanci a wurare daban daban a duk fadin kasar har sau 12 tun watan Maris na shekara ta 2017 ya zuwa yanzu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Birnin Paris
May 14, 2018 07:13Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin da aka kai a birnin Paris da cewa: aiki ne na ta'addanci, kuma Iran tana yin Allawadai da shi.
-
Duniya Tana Ci Gaba Da Yin Tofin Allah Tsine Kan Harin Ta'addancin Da Aka Kai Burkina Faso
Mar 03, 2018 12:31Kasashen Afrika uku sun yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso a jiya Juma'a.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da hare Hare A Ouagadougou Na Burkin Faso
Mar 03, 2018 05:50Majalisar dinkin duniya ta fitar wani bayani da ke yin Allah wadai da kakkausar murya dangane da hare-haren da aka kaddamar a jiya Juma'a a birnin Ouagadougou fadar mulkin kasar Burkina Faso.
-
An Kaiwa Sojojin Faransa Hari A Mali
Jan 12, 2018 19:08An kai harin Bam kan tawagar sojojin kasar Faransa a kasar Mali
-
Majami'ar Kiristoci A Masar Ta Janye Gudanar Da Tarukanta Domin Taya Musulmi Alhini
Nov 25, 2017 12:06Majami'ar kasar Masar ta dakatar da gudanar da tarukan da aka saba gudanarwa na shekara-shekara a kowace ranar hudu ga watan Nuwamba, sakamaon harin ta'addancin da aka kaddamar kan musulmi a masallaci.
-
Masar : Harin Ta'addanci Ya Yi Ajalin Mutum 230 A Masallacin Juma'a
Nov 24, 2017 19:24Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma wani Masallacin Juma'a a lardin Sina ta Arewa da ke kasar Masar, inda suka kashe mutane fiye da 230 tare da jikkata wasu fiye da 100 na daban.
-
Babu Wata Dangantaka Tsakanin Harin Ta'addanci Na Birnin Mosi Da Yan Ta'adda A Tunisia
Oct 05, 2017 16:52Priministan kasar Tunisia wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa ya zuwa yanzu babu wata hujja da ta tabbatar da cewa dan kasar Tunisian da ya kashe mutane biyu a birnin Mosi na kasar Faransa da wuka yana da dangantaka da yan ta'adda a kasar Tunisia
-
Duniya Na Ci Gaba Da Alawadai Game Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Landon
Sep 15, 2017 19:14Ma'aikatar harakokin kasashen wajen Masar ta fitar da sanarwar yin alawadai da harin ta'addancin da aka kai birnin Landon na kasar Birtaniya.