-
Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Kama Yan Ta'addan Da Suka Kashe Sojojin Kasar A Garin Sarboz
Aug 26, 2017 12:46Rundunar dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun sami nasara capke yan ta'adda wadanda suka kashe dakarun juyin juya halin musulunci biyu da kuma wani mayakin sa kai wato basij a kan iyakar kasar da kasar Pakistan.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane 13 A Birnin Barcelona Na Kasar Spain
Aug 17, 2017 19:06Wata Motar Bus ta bi ta kan mutane masu wuce wa a birnin Barcelona na kasar Spain inda ta kashe mutane akalla 13 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban a yau Alhamis.
-
Malaman Kur'ani Biyu Ne 'Yan Kuwait Aka Kashe A Harin A Burkina Faso
Aug 15, 2017 17:43Gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.
-
Harin Bam Ya Hallaka Dan Sanda Guda A Birnin Alkahirar Masar
Jun 18, 2017 05:45Bam ya tashi a kudancin birnin Alkahira na kasar Masar, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar jami'in dan sanda guda tare da jikkata wasu 4 na daban
-
Jami'an Tsaron Kenya Sun Cafke Wasu Mutane Da Ake Zaton 'Yan Ta'adda Ne
Jun 11, 2017 21:38Jami'an 'yan sanda a kasar Kenya sun kame wasu mutane 6 da ake zargin cewa suna da alaka da kungiyar ta'addanci ta Al-shabab.
-
Afirka Ta Kudu Ta Yi Alawadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Tehran
Jun 09, 2017 11:17Ma'aikatar Harakokin wajen kasar Afirka Ta kudu ta yi alawadai da harin ta'addancin da aka Tehran babban birnin kasar Iran
-
Rundunar 'Yan Sandan Tehran: An Kama Mutane 5 Da Ake Zargi Da Harin Hubbaren Imam Khumaini
Jun 08, 2017 05:23Shugaban 'yan sandan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama mutane biyar da ake zargi da hannun cikin harin ta'addancin da aka kai haramin Imam Khumaini (r.a) a jiya yana mai jaddada cewa a halin yanzu dai birnin na Tehran yana cikin aminci babu wata damuwa.
-
Ayat. Khamenei: Koda Wasa Harin Ta'addancin Tehran Ba Zai Kashe Gwuiwan Al'ummar Iran Ba
Jun 08, 2017 05:20Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar koda wasa harin ta'addancin da aka kai birnin Tehran ba zai raunana gwiwan al'ummar Iran wajen fuskantar duk wata barazana ba, yana mai jaddada cewar da yardar Allah za a tumbuke tushen ta'addanci.
-
Kasashen Duniya Suna Mika Taaziyarsu Ga Iran Kan Harin Ta'addancin A Nan Tehran
Jun 07, 2017 18:04Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya a safiyar yau ya yi shiru na minti guda don tunawa da Iraniyawan da suka rasa rayukansu a hare haren ta'addancin guda biyu da aka kai a nan birnin Tehran
-
Mutane 2 Sun Yi Shahada A Hare-Hare Kan Majalisar Iran Da Hubbaren Imam Khomeini
Jun 07, 2017 08:39'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare yau a kan majalisar dokokin kasar Iran da kuma hubbaren marigayi Imam khomeini (RA).