-
Mutane Hudu Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Kunar Bakin Wake A Kusa Da Maiduguri
Mar 19, 2017 11:15Kakakin rundunar 'yan sandan Nijeriya ya tabbatar da cewa mutane hudu sun mutu kana wasu guda takwas kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda su uku suka kai wani kauye da ke kusa da garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
-
Aljeriya: Kungiyar Isis Ta Dauki Alhakin Kai Hari A Wani Ofishin 'Yan Sanda
Feb 28, 2017 08:08Jaridar Lo Figaro ta Faransa ta ambato kungiyar 'yan ta'adda ta Isis tana cewa ita ce ta kai harin bom a ofishin 'yan sanda da ke yankin Bab El Kantara.
-
An Tabbatar Da Mutuwar 18 A Harin Ta'addancin Birnin Mogadishun Somaliya
Feb 20, 2017 06:23Rahotanni daga kasar Somaliya sun tabbatar da cewa adadin mutanen da suka mutu a wani harin ta'addanci da aka kai birnin Mogadishu, babban birnin kasar a jiya Lahadi sun kai mutane 18 kan wasu sama da 25 kuma sun sami raunuka.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 8 A Yankin Arewacin Kasar Kamaru
Feb 01, 2017 17:16Wasu 'yan kunan bakin wake sun tada bama-bamai da suka yi jigida da su a yankin Double da ke garin Mora a Gudumar Arewacin kasar Kamaru, inda suka janyo hasarar rayukan mutane akalla 8 tare da jikkata wasu na daban.
-
Boko Haram Na Amfani Da Jarirai Wajen Kai Harin Ta'addanci
Jan 24, 2017 11:20Mahukutan a Nijeriya sun bayyana cewar mata 'yan kungiyar Boko haram sun shigo da wata sabuwar dabara ta kai harin kunar bakin wake ta hanyar amfani da jarirai don kar a gano su.
-
Mahukunta Jamus Na Neman Wani Dan Tunusiya Da Zargin Harin Da Aka Kai Berlin
Dec 22, 2016 05:50Rundunar 'yan sandan kasar Jamus ta sanar da cewa tana neman wani dan kasar Tunisiya mai suna Anis Amiri a matsayin babban wanda ake zargi da kai harin da aka kai wata kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin na kasar Jamus din.
-
Najeriya: Harin Ta'addanci A Maiduguri Ya ci Rayukan Mutane Da Dama
Dec 11, 2016 19:07An kai harin Ta'addanci A birnin Maiduguri
-
Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Harin Kunan Bakin Waken Jihar Adamawan Nigeriya Ya Karu
Dec 10, 2016 05:51Rahotonni suna bayyana cewa: Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunan bakin waken da aka kai gairin Madagali da ke jihar Adamawa a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya ya haura zuwa 56.
-
Yan Ta'adda A Kasar Siriya Suna Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Fararen Hula
Nov 23, 2016 11:04Yan ta'addan kungiyar Jaishul-Fatah sun harba makamai masu linzami kan kauyuka biyu da suke gefen garin Adlib da ke arewa maso yammacin kasar Siriya.
-
Hukumar CIA Ta Ki Amincewa Da Bayyana Rawar Saudiyya Cikin Harin 11 Ga Watan Satumba
May 03, 2016 05:40A wani abu da ke cike da alamun tambaya, babban daraktan hukumar leken asirin Amurka (CIA), John Brennan ya bayyana rashin amincewarsa da fitar da bayanan sirrin da suke da alaka da rawar da kasar Saudiyya ta taka cikin harin 11 ga watan Satumba da aka kai wa Amurkan a shekara ta 2001.