-
Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Garuruwan 'Yan Shi'a Biyu Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Feb 04, 2016 05:50Sojojin kasar Siriya da kawayenta na dakarun kungiyar kungiyar Hizbullah sun sami nasarar kawo karshen kawanya na shekaru uku da 'yan ta'adda suka yi wa wasu garuruwa biyu na mabiya tafarkin Shi'a lamarin da ya katse daya daga cikin hanyoyin da 'yan ta'addan suke samun makamai daga kasar Turkiyya.