-
Shugaban Azhar Yana Goyon Bayan Hadin Kan Shi'a Da Sunna.
May 22, 2016 10:23Shugaban Jami'ar Azhar ta Masar ta ce; Mazhabobin Shi'a da sunna tamkar fika-fikai biyu ne na musulunci, dole ne su ku kara kusantar juna.
Shugaban Jami'ar Azhar ta Masar ta ce; Mazhabobin Shi'a da sunna tamkar fika-fikai biyu ne na musulunci, dole ne su ku kara kusantar juna.