Pars Today
Magajin garin birnin Landan na kasar Birtaniya Sadiq Khan ya ce; babu wata alaka a tsakanin ta'addanci da kuma addinin muslunci.
Fira ministan Birtaniya ya ce: Shigar kasar Turkiyya cikin kungiyar tarayyar Turai watakila sai a shekara ta 3000 miladiyya mai zuwa.
Fadar shugaban kasar Nijeriya ta yi watsi da kalaman firayi ministan Birtaniyya David Cameroon na bayyanar kasar a matsayin kasar da cin hanci da rashawa yayi mata katutu tana mai bayyana kalaman nasa a matsayin abin baki ciki.
An zabi Sadiq Aman Khan A matsayin Magajin Garin Birnin London
Jaridar Guardian ta kasar ta kasar Britania ta nakalto ma'aikatar cikin gida na kasar
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da kawo karshen tallafin da take bai wa Cibiyar Yaki da Talauci ta War on Want kan zargin cewa; Cibiyar tana goyon bayan siyasar nuna kin jinin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
'Yan Kasuwar kasar Burtaniya sun ki amincewa da Sanya hanu cikin takardar da Firaminstan kasar ya gabatar musu na ci gaba da zaman kasar cikin tarayyar Turai