-
Sojojin Ruwa Na Kasar Iran Sun Nuna Sabbin Ci Gaban Da Rundunar Ta Samu
Nov 29, 2016 07:45Rundunar sojojin ruwa na kasar Iran wato Iran Navy ta nuna sabbin ci gaban da ta samu a bangaren na'urori masu tallafawa tsaron iyakokin ruwa na kasar a yau Talata.
-
A Yau Ne Anan Kasar Iran Da Wasu Kasashen Musulmi Ake Makokin Rasuwar Manzon Allah (s)
Nov 28, 2016 07:21Miliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna makakin wafatin manzon All... (a) da kuma shahadar Babban Jikansa Imam Hassan Al-Mjtaba (a).
-
Ko Kun San Na (256) 10 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Nov 27, 2016 08:30Yau Laraba 10-Aazar-1395H.Ah=30-Safar-1438H.H.=30-Nuwamba-2016M.
-
Ko Kun San Na (255) 09 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Nov 27, 2016 08:27Yau Talata 09-Aazar-1395H.Ah=29-Safar-1438H.H.=29-Nuwamba-2016M.
-
Ko Kun San Na (254) 08 ga watan Aazar Na Shekara ta 1395 Hijira Kamaroa.
Nov 27, 2016 08:23Yau Litinin 08-Aazar-1395H.Ah=28-Safar-1438H.H.=28-Nuwamba-2016M.
-
Akalla Mutane 40 Sun Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgin Kasa A Iran
Nov 25, 2016 14:04Akalla mutane 36 sun rasa rayukansu kana wasu kusan 100 sun sami raunuka sakamakon hatsarin da wasu jiragen kasa guda biyu suka yi a wata tashar jiragen kasa da ke kusa da ke garin Shahroud na lardin Semnan da ke arewa masu tsakiya na kasar Iran.
-
Wani Bom Ya Tashi A Kasar Iraqi Ya Kuma Kashe Mutane Akalla 80
Nov 24, 2016 12:37Wata babbar mota makare da boma bomai ta yi bindiga a garin hilla na kasar Iraqi ta kuma yi sanadiyyar kisan mutane akalla 80 mafi yawansu Iraniyawa wadanda suke kan hanyarsu ta komawa gida bayan makokin arba'en a ranar litinin da ta gataba.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Gabashin Kasar
Nov 23, 2016 01:58Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran ta sanar da samun nasarar tarwatsa wata wasu gungun 'yan ta'adda a gabashin kasar da suke da shirin aiwatar da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Ko Kun San na (253) 07Ga ga watan Aazar shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Nov 22, 2016 15:08Yau Lahadi 7-Aazar-1395H.SH=27-Safar-1438H.K.=27-Nuwamba-2016M.
-
Ko Kun San na (252) 06Ga ga watan Aazar shekara ta 1395 Hijira Kamaria.
Nov 22, 2016 15:05Yau Asabar 06-Aazar-1395H.SH=26-Safar-1438H.K.=26-Nuwamba-2016M.