-
Sakon Jagora Imam Khamenei Ga Maniyyata Hajjin Bana (1437-2016)
Sep 05, 2016 04:57Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
-
Shugaban Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Rasuwar Shugaban Uzbekistan
Sep 03, 2016 01:03Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya aike da sakon ta'aziyyar gwamnati da al'ummar Iran ga gwamnati da al'ummar kasar Uzbekistan saboda rasuwar shugaban kasar Islam Karimov wanda ya rasu a jiya Juma'a.
-
Hudubar Sallar Juma'a A Birnin Tehran Fadar Mulkin Kasar Iran
Sep 02, 2016 13:03Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran ya jaddada cewa: Al'ummar Iran ba zasu taba mancewa da kisan kiyashin da aka yi wa mahajjata a filin Mina a lokacin aikin hajjin shekarar da ta gabata ba.
-
Ko Kun San Na (171) 16 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Sep 02, 2016 07:26Yau Talata 16-Sharivar-1395H.SH=04-Zulhajji-1437H.K.=06-Satumba-2016M
-
Ko Kun San Na (170) 15 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Sep 02, 2016 07:23Yau Litinin 15-Sharivar-1395H.SH=03-Zulhajji-1437H.K.=05-Satumba-2016M
-
Ko Kun San Na (169) 14 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Sep 02, 2016 07:20Yau Lahadi 14-Sharivar-1395H.SH=02-Zulhajji-1437H.K.=04-Satumba-2016M
-
Nan Da 'yan Kwanaki Iran Za Ta Fara Gina Wasu Sabbin Cibiyoyin Nukiliya A kasar
Sep 01, 2016 12:50Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta kasar Iran Dakta Ali Akbar Salehi ya sanar da cewa nan da 'yan kwanaki kadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta fara gina wasu sabbin cibiyoyin nukiliya guda biyu bisa hadin gwiwan kasar Rasha.
-
Ko Kun San Na (168) 13 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Aug 30, 2016 03:56Yau Asabar 13-Sharivar-1395H.SH=01-Zulhajji-1437H.K.=03-Satumba-2016M
-
Ko Kun San Na (167) 12 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Aug 30, 2016 03:53Yau Jumma'a 12-Sharivar-1395H.SH=30-Zulkida-1437H.K.=02-Satumba-2016M
-
Ko Kun San Na (166) 11 Ga Watan Sharivar shekara ta 1395 Hijira Shamshia
Aug 30, 2016 03:50Yau Alhamis 11-Sharivar-1395H.SH=29-Zulkida-1437H.K.=01-Satumba-2016M