Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ko kun san na (39) 08 Ga watan Urdeebehesh shekara ta 1395 Hijira Shamsia.

    Ko kun san na (39) 08 Ga watan Urdeebehesh shekara ta 1395 Hijira Shamsia.

    Apr 24, 2016 03:58

    Yau Laraba 08-Urdeebehesht-1395 H.SH.=19-Rajab-1437H.K.=27-Afrilun-2016M.

  • Shugaba Ruhani: Iran Ce Ta Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'esh

    Shugaba Ruhani: Iran Ce Ta Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addancin Kungiyar Da'esh

    Apr 23, 2016 05:55

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana Jamhuriyar Musulunci ta Iran a matsayin ja gabar fada da ta'addanci, yana mai cewa kokarin Iran shi ne ya dakile yaduwar ayyukan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yankin gabas ta tsakiya.

  • Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Kokarin Saudiyya Na  Raba Kan Musulmi

    Na'ibin Limamin Juma'ar Tehran Yayi Allah Wadai Da Kokarin Saudiyya Na Raba Kan Musulmi

    Apr 22, 2016 06:47

    Daya daga cikin mataimakan limamin Juma'ar birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran yayi kakkausar suka da yadda kasar Saudiyya take ci gaba da amfani da kungiyar hadin kan kasashen musulmi wajen rarraba kan al'ummomi da gwamnatocin kasashen musulmin.

  • Tawagar Irakawa Da Suka Yi Tattaki Daga Kasarsu Zuwa Iran Sun Isa Mash'had

    Tawagar Irakawa Da Suka Yi Tattaki Daga Kasarsu Zuwa Iran Sun Isa Mash'had

    Apr 21, 2016 11:51

    Tawagar Irakawa da suka yi tattaki daga kasarsu zuwa Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun iso birnin Mash'had a daidai ranar bikin tunawa da zagayowar haihuwar shugaban muminai Imam Ali dan Abi-Talib farkon khalifan manzon Allah daga iyalan gidansa tsarkaka {a.s}.

  • An Fara Yakin Neman Zaben Zagaye Na Biyu Na Zaben Majalisar Dokokin Iran

    An Fara Yakin Neman Zaben Zagaye Na Biyu Na Zaben Majalisar Dokokin Iran

    Apr 21, 2016 06:17

    A safiyar yau Alhamis ne aka bude kofar yakin neman zabe a zagaye na biyu na zaben 'yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran da za a gudanar a ranar 29 ga watan Aprilun nan da muke ciki.

  • Ko Kun San (38) 07 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kun San (38) 07 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 20, 2016 10:31

    Yau Talata 07-Urdeebehesht-1394H.SH=18-Rajab-1437H.K.=26-Afrilun-2016M.

  • Ko Kun San (37) 06 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kun San (37) 06 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 20, 2016 10:27

    Yau Litinin 06-Urdeebehesht-1394H.SH=17-Rajab-1437H.K.=25-Afrilun-2016M.

  • Ko Kun San (36) 05 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kun San (36) 05 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 20, 2016 10:24

    Yau Lahadi 05-Urdeebehesht-1394H.SH=16-Rajab-1437H.K.=24-Afrilun-2016M.

  • Ko Kun San (35) 04 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kun San (35) 04 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 20, 2016 10:23

    Yau Asabar 04-Urdeebehesht-1394H.SH=15-Rajab-1437H.K.=23-Afrilun-2016M.

  • Ko Kun San (34) 03 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kun San (34) 03 ga watan Urdeebehesht Shekara ta 1395 Hijira Shamsia

    Apr 20, 2016 10:18

    Yau Jumma’a 03-Urdeebehesht-1394H.SH=14-Rajab-1437H.K.=22-Afrilun-2016M.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS