-
Kasashen Iran, Rasha, Iraki Da Siriya Za Su Dinga Musayen Bayanan Sirri Tsakaninsu Kan Daesh
Oct 02, 2018 05:56Kasashen Iran, Rasha, Iraki da Siriya sun sake bayyana aniyarsu ta yin musayen bayanan sirri a tsakaninsu dagane da kungiyar ta'addancin nan ta Daesh a kokarin da suke yi na fada da ta'addanci.
-
Iran Ta Yi Ruwan Makamai Masu Linzami Na Maida Martani Kan Harin Ahwaz
Oct 01, 2018 05:39Dakarun kare juyin juya halin Musulinci na Jamhuriya Musulinci ta Iran, sun sanar da kai hare hare na makamai masu linzami kan wani babban sansanin 'yan ta'adda a gabashin Siriya, a matsayin maida martani kan harin da aka kai a birnin Ahwaz.
-
Ko Kun san Na (200) Asabar 14 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.
Sep 30, 2018 17:35Yau Asabar 14-Mehr-1397H.SH= 26-Muharram-1440H.K.=06-Octoban-2018M.
-
Ko Kun san Na (199) Jumma'a 13 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.
Sep 30, 2018 17:33Yau Jumma'a 13-Mehr-1397H.SH= 25-Muharram-1440H.K.=05-Octoban-2018M.
-
Ko Kun san Na (198) Alhamis 12 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.
Sep 30, 2018 17:30Yau Alhamis 12-Mehr-1397H.SH= 24-Muharram-1440H.K.=04-Octoban-2018M.
-
Ko Kun san Na (197) Laraba 11 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.
Sep 30, 2018 16:34Yau Laraba 11-Mehr-1397H.SH= 23-Muharram-1440H.K.=03-Octoban-2018M.
-
Ko Kun san Na (196) Talata 10 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya.
Sep 30, 2018 16:32Yau Talata 10-Mehr-1397H.SH= 22-Muharram-1440H.K.=02-Octoban-2018M.
-
Iran Ta Yi Wasta Da Dalilan Amurka Na Rufe Ofishin Jakadancinta A Basra
Sep 29, 2018 19:02Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata dalilan da gwamnatin Amurka ta bayar na rufe karamin ofishin jakadancinta a birnin Basra na kudancin kasar Iraqi.
-
Amurka Ta Zama Saniyar Ware Kan Batun Iran A Taron Majalisar Dinkin Duniya
Sep 29, 2018 13:49Tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
-
Taron Tabbatar Da Tsaro Na Tehran, Aiki Tare Tsakanin Kasashe Da Nufin Fada Da Ta'addanci
Sep 28, 2018 04:45A shekaran jiya Alhamis ne aka gudanar da taro na kwana guda tsakanin sakatarori da masu ba da shawara kan harkokin tsaro na kasashen Iran, Rasha, China, Indiya da Afghanistan a nan birnin Tehran da nufin tattaunawa don tabbatar da tsaro da zaman lafiyan yankin.