Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ko Kunsan Na (06)  06 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (06) 06 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Mar 16, 2016 07:14

    Yau Jumma’a s 06 – Farvaddeen -1395 H.SH=15-Jamada-Thani-1437H.K.=25-Maris-2016M

  • Ko Kunsan Na (04)  04 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (04) 04 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Mar 16, 2016 06:45

    Yau Laraba 04 – Farvaddeen -1395 H.SH=13-Jamada-Thani-1437H.K.=23-Maris-2016M

  • Ko Kunsan Na (03) 03 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (03) 03 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Mar 16, 2016 06:41

    Yau Talta 03 – Farvaddeen -1395 H.SH=12-Jamada-Thani-1437H.K.=22-Maris-2016M

  • Ko Kunsan Na (002)  02 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (002) 02 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Mar 16, 2016 06:39

    Yau Litinin 02 – Farvaddeen -1395 H.SH=11-Jamada-Thani-1437H.K.=21-Maris-2016M.

  • Ko Kunsan Na (01) 01  Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Ko Kunsan Na (01) 01 Ga Watan Farvaddeen Shekara Ta 1395 Hijira Shamsia

    Mar 16, 2016 06:32

    Yau Lahadi 01 – Farvaddeen -1395 H.SH=10-Jamada-Thani-1437H.K.=20-Maris-2016M.

  • Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Gana Da Shugaban Kasar Vietnam

    Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran Ya Gana Da Shugaban Kasar Vietnam

    Mar 15, 2016 14:48

    Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa; Yana daga cikin tushen siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran karfafa alaka da taimakekkeniya tsakaninta da kasashen yankin Asiya ciki har da Vietnam.

  • Rasha Ta Ki Amincewa Da Sake Sanya Wa Iran Takunkumi Saboda Gwajin Makamai Masu Linzami

    Rasha Ta Ki Amincewa Da Sake Sanya Wa Iran Takunkumi Saboda Gwajin Makamai Masu Linzami

    Mar 14, 2016 13:26

    Kasar Rasha ta sanar da rashin amincewarta da sanya wa Iran sabbin takunkumi saboda gwajin makamai masu linzami masu cin dogon zango da ta yi kwanan nan tana mai cewa hakan bai saba wa kudururrukan Majalisar Dinkin Duniya ba.

  • Ayatullahi Rafsanjani Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kai Tsakanin 'Yan Shi'a Da 'Yan Sunna

    Ayatullahi Rafsanjani Ya Jaddada Wajabcin Samun Hadin Kai Tsakanin 'Yan Shi'a Da 'Yan Sunna

    Mar 13, 2016 00:34

    Shugaban Majalisar Fayyace Masalahar Tsarin Musulunci a kasar Iran ya jaddada wajabcin ci gaba da samun hadin kai da fahimtar juna tsakanin mabiya mazhabar shi'a da na Sunna musamman a irin halin da ake ciki a yanzu a duniyar musulmi.

  • IRGC: Iran Za Ta Ci  Gaba  Da Kera Makamanta Ko Za'a Sa Mata Sabbin Takunkumi Kuwa

    IRGC: Iran Za Ta Ci Gaba Da Kera Makamanta Ko Za'a Sa Mata Sabbin Takunkumi Kuwa

    Mar 12, 2016 05:28

    Mataimakin babban hafsan hafsoshin dakarun kasar Iran Birgediya Janar Massoud Jaza'iri ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da shirinta na kera makamai masu linzami ko da kuwa hakan zai sa a sanya wata masu sabbin takunkumi ne.

  • Ayatullahi Imami Kashani: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Abin Koyi Ne Ga Kasashen Duniya

    Ayatullahi Imami Kashani: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Abin Koyi Ne Ga Kasashen Duniya

    Mar 11, 2016 13:41

    Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a babban Masallacin Juma'ar birnin Tehran na kasar Iran ya jaddada cewa; Makiya basu da karfin gwiwar daukan matakin wuce gona da iri kan kasar Iran sakamakon himman al'ummar kasar da shirin ko-ta kwanan dakarun Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS