• Iran A Mako 05-03-2015

    Iran A Mako 05-03-2015

    Feb 02, 2016 11:06

    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya.

  • Ko kun san (323) 17 ga watan Bahman Shekara ta 1394 hijira shamsiyya

    Ko kun san (323) 17 ga watan Bahman Shekara ta 1394 hijira shamsiyya

    Feb 02, 2016 08:28

    Yau Asabar 17 ga watan Bahman shekara ta 1394 hijira kamariya wacce tayi dai dai 26 ga watan Rabi'uthani shekara ta 1437 hijira kamariyya har'ila yau wacce ta yi dai dai da 6 ga watan Febrerun shekara ta 2016 Miladiyya

  • Jagora Ya Ba Da Lambar Girma Ga Kwamandojin Da Suka Kame Sojojin Ruwan Amurka A Iran

    Jagora Ya Ba Da Lambar Girma Ga Kwamandojin Da Suka Kame Sojojin Ruwan Amurka A Iran

    Jan 31, 2016 11:59

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ba wa kwamandojin sojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran su biyar da suka jagorancin kame sojojin ruwan Amurka da suka shigo ruwan kasar Iran a kwanakin baya lambar girma ta "fath' (nasara) don jinjinawa wannan namijin kokari da suka yi na kare kasarsu.

  • Sojojin Ruwa Na Iran Sun Gwaja Sabbin Makaman Linzami Da Suka Kera A Cikin Gida A Atisai Na Waliyat 94

    Sojojin Ruwa Na Iran Sun Gwaja Sabbin Makaman Linzami Da Suka Kera A Cikin Gida A Atisai Na Waliyat 94

    Jan 31, 2016 07:41

    Sojojin ruwa na kasar Iran sun gwada sabbin makaman linzami da sukakera a cikin gida