-
Ko Kun San Na (181) Litinin 26 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 13, 2018 07:35Yau Litinin 26-Shahrivar-1397H.Sh=07-Muharram-1440H.K.=17-Satumba-2018M.
-
Hukumar IAEA Ta Sake Jaddada Cewa Iran Tana Ci Gaba Da Girmama Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 11, 2018 04:46Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) ta sake jaddada cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran na ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da ita.
-
Bahram Qassemi: Iran Ba Za Ta Taba Yin Sakaci Da Tsaron Kasarta Ba
Sep 11, 2018 04:46Kakakin Ma'aikatar harkokin waje na kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba yin wasa da kuma yin sakaci da tsaron kasarta ba.
-
Kerry: Ficewar Trump Daga Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Tattare Da Hadari
Sep 10, 2018 05:52Tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry ya sake caccakar shugaban kasar ta Amurka Donald Trump, dangane da ficewar da ya yi daga yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya.
-
Qasemi: Dole Ne Gwamnatin Iraki Ta Hukunta Wadanda Suka Kai Harin Kan Ofishin Iran
Sep 10, 2018 05:51Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan karamin jakadancin Iran da ke Basara.
-
Ministan Tsaron Iran: Amurka Tana Amfani Da 'Yan Ta'adda Don Cimma Muradinta
Sep 09, 2018 07:30Ministan tsaron kasar Iran, Birgediya Janar Amir Hatami, ya bayyana cewar Amurka tana amfani da duk wata dama da take da ita ciki kuwa har da amfani da kungiyoyin 'yan ta'adda don cimma manufa da muradinta ba tare da la'akari da muradin sauran kasashen duniya ba.
-
Ko Kun San Na (180) Lahadi 25 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 08, 2018 06:59Yau Lahadi 25-Shahrivar-1397H.Sh=06-Muharram-1440H.K.=16-Satumba-2018M.
-
Ko Kun San Na (179) Asabar 24 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
Sep 08, 2018 06:56Yau Asabar 24-Shahrivar-1397H.Sh=05-Muharram-1440H.K.=15-Satumba-2018M.
-
Iran Ta yi Allawadai da Kona Karamin Ofishin Jakadancinta A Basra Na Kasar Iraqi
Sep 08, 2018 06:47Gwamnatin kasar Iran ta yi Allawadai da kona karamin ofishin jakadancinta da ke birnin Basra na kudancin kasar Iraqi
-
Tehran: An Kammala Zaman Taron Shugabannin Kasashen Rasha, Turkiya Da Iran
Sep 07, 2018 18:07An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.