-
Siriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Kan Ficewar Dakarun Iran Da Na Hizbullah Daga Kasar
May 23, 2018 13:04Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya, Faisal Miqdad yayi watsi da bukatar Amurka na ficewar dakarun Iran da na Hizbullah daga kasar Siriyan yana mai cewa wannan wani lamari ne da gwamnatin Siriya ce za ta dau mataki kansa.
-
Rasha: Bukatar Amurka Na Ficewar Sojojin Iran Daga Siriya Ya Saba Wa Doka
May 23, 2018 13:03Kasar Rasha ta yi watsi da bukatar da Amurka ta gabatar wa Iran na ta janye dakarunta daga kasar Siriya tana mai cewa hakan ya saba wa doka.
-
Kwamandan Sojin Amurka Ya Nuna Damuwa Kan Tasirin Kasar Iran A Yankin Gabas Ta Tsakiya
May 22, 2018 14:50Babban kwamandan rundunar sojin Amurka ya ce rawar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran take takawa a yankin gabas ta tsakiya tana barazana ga manufofin Amurka a yankin.
-
Amurka Ta Yi Barazanar Kakaba Wa Iran Takunkumai Mafi Tsanani A Tarihi
May 21, 2018 11:21Sakataren harkokin wajen Amurka, Mike Pompeo, ya sanar da sabbin dabarun Amurka wanda ya ce su ne mafi tsanani a tsawan tarihi, don matsin lamba wa Iran, idan bata amince sharuddanta ba.
-
Zarif: Goyon Bayan Baka Wanda Turawa Suka Bawa Shirin Nukliyar Kasar Iran Bai Wadatar Ba.
May 20, 2018 14:30Ministan harkokin wajen kasar Iran ya ce goyon bayan baka wanda kasashen turai suke wa shirin nukliyar kasar Iran bai wadatar ba
-
Ko Kun San Na (67) Asabar 05 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
May 20, 2018 10:02Yau Asabar 05-Khurdod -1397H.Sh= 10-Ramadan-1439H.K.=26-Mayu-2018M.
-
Ko Kun San Na (66) Jummaa 04 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
May 20, 2018 10:00Yau Jummaa 04-Khurdod -1397H.Sh= 09-Ramadan-1439H.K.=25-Mayu-2018M.
-
Ko Kun San Na (65) Alhamis 03 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
May 20, 2018 09:57Yau Alhamis 03-Khurdod -1397H.Sh= 08-Ramadan-1439H.K.=24-Mayu-2018M.
-
Ko Kun San Na (64) Laraba 02 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
May 20, 2018 09:54Yau Laraba 02-Khurdod -1397H.Sh= 07-Ramadan-1439H.K.=23-Mayu-2018M.
-
Ko Kun San Na (63) Talata 01 Ga Watan Khurdod Shekara Ta 1397 Hijira Shamsia.
May 20, 2018 02:54Yau Talata 01-Khurdod -1397H.Sh= 06-Ramadan-1439H.K.=22-Mayu-2018M.