-
Iran Ta Yi Kira Da A Hana Kara Cutar Da Musulmin Rohingya
Mar 16, 2018 02:49Wasu 'yan Majalisar shawarar musulunci ta Iran biyu da suke ziyartar kasar Thailand sun yi kira da a hana afkuwar wani bala'in akan al'ummar musulmin Rahingya na kasar Myanmar
-
PEW: Musulunci Zai Zama Addini Mafi Girma A Duniya A Shekarar 2070
Mar 15, 2018 02:07Wata cibiyar bincike da hasashe a kasar Amurka ta bayyana cewa addinin muslunci zai zama addini mafi girma a duniya daga zuwa 2070.
-
Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Sha Alwashin Kawo Karshen Ta'addanci A Yanki G/Tsakiya
Mar 14, 2018 07:37Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha sun bayyana wajibcin karfafa cibiyar hadin gwiwa a tsakaninsu da ke birnin Bagadaza da nufin kawo karshen ayyukan ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Ko Kun san na (05) Ga Watan Farvaddin Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya
Mar 13, 2018 06:45Yau Lahadi 05-Farvaddin-1397H.SH=07-Rajab-1439H.K.=25-Maris-2018M.
-
Ko Kun san na (04) Ga Watan Farvaddin Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya
Mar 13, 2018 06:42Yau Asabar 04-Farvaddin-1397H.SH=06-Rajab-1439H.K.=24-Maris-2018M.
-
Ko Kun san na (03) Ga Watan Farvaddin Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya
Mar 13, 2018 06:40Yau Jumma’a 03-Farvaddin-1397H.SH=05-Rajab-1439H.K.=23-Maris-2018M.
-
Ko Kun san na (02) Ga Watan Farvaddin Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya
Mar 13, 2018 06:38Yau Alhamis 02-Farvaddin-1397H.SH=04-Rajab-1439H.K.=22-Maris-2018M.
-
Ko Kun san na (01) Ga Watan Farvaddin Shekara Ta 1397 Hijira Shamsiya
Mar 13, 2018 06:36Yau Laraba 01-Farvaddin-1397H.SH=03-Rajab-1439H.K.=21-Maris-2018M.
-
An Yabi Kasar Iran Kan Taka Gagarumar Rawa A Fagen Hana Yaduwar Ayyukan Ta'addanci
Mar 12, 2018 15:57Wani marubuci dan kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kungiyoyin gwagwarmya da take goya musu baya sun hada yaduwar ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.
-
Yukiya Amano Ya Jaddada Cewa Iran Tana Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Mar 06, 2018 03:00Shugaban hukumar makamashi ta kasa da kasa Yukiya Amano ya ce; Fiye da shekaru biyu kenan da hukumar take sanya idanu kusa da kuma akan aiki da yarjejeniyar ta Nukiliya.