-
Shugaban Kasar Iran Ya Ce: Amurka Bata Da Hakkin Nuna Damuwarta Kan Matsalolin Al'ummar Iran
Jan 01, 2018 03:19Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: A watannin baya-bayan nan shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana al'ummar Iran a matsayin 'yan ta'adda, don haka a halin yanzu baya da hakkin da zai ce yana nuna damuwa kan matsalolinsu.
-
Gwamnatin Iran Ta Sha Alwashin Magance Matsalar Tashin Farashin Kayayyaki
Dec 31, 2017 02:23Gwamnatin kasar Iran ta tabbatar wa al'ummar kasar cewa za ta ci gaba da aiki tukuru wajen magance matsalar tattalin arziki da hauhawar farashin kayayyaki da ake fuskanta a kasar lamarin da ya haifar da wasu 'yan zanga-zanga a wasu garuruwa na kasar cikin 'yan kwanakin nan inda mutane suke nuna rashin amincewarsu da wannan yanayin.
-
Iran: Miliyoyin Mutane Ne Suka Fito Don Jaddada Goyon Bayansu Ga Tsarin Musulunci
Dec 30, 2017 15:34Miliyoyin Iraniyawa a duk fadin kasar sun fito kan tituna don tunawa da ranar 30 ga watan Disamban shekara ta 2009, a lokacin da suka dakile shirin manyan kasashen duniya na kawo tashin hankali a kasar don kuma kawo karshen tsarin musulunci a kasar .
-
Majalisar Fayyace Maslahar Musulunci Ta Iran: Ranar 9 Ga Day, Ci Gaban Kumajin Juyi Ne.
Dec 30, 2017 15:32Majalisar ta ce; kumajin da mutane suka nuna a ranar 9 ga watan Day (na hijira shamshiyya) ya kasance a matsayin wani ci gaba mai tarihi na juyin musulunci da mutanen kasar suka nuna basira.
-
Ko Kun San Na (293) Lahadi 17 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 30, 2017 11:56Yau Lahadi 17- Day -1396H.SH=19-R-Thani-1439H.K.= 07-Jeneru-2018M.
-
Ko Kun San Na (292) Asabar 16 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 30, 2017 11:53Yau Asabar 16- Day -1396H.SH=18-R-Thani-1439H.K.= 06-Jeneru-2018M.
-
Ko Kun San Na (291) Jumm'a a 15 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 30, 2017 11:49Yau Jumma'a 15- Day -1396H.SH=17-R-Thani-1439H.K.= 05-Jeneru-2018M.
-
Ko Kun San Na (290) Alhamis 14 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 30, 2017 11:46Yau Alhamis 14- Day -1396H.SH=16-R-Thani-1439H.K.= 04-Jeneru-2018M.
-
Ko Kun San Na (289) Laraba 13 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 30, 2017 11:44Yau Laraba 13- Day -1396H.SH=15-R-Thani-1439H.K.= 03-Jeneru-2018M.
-
Ko Kun San Na (288) Talata 12 Ga Watan Day Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Dec 30, 2017 11:41Yau Talata 12- Day -1396H.SH=14-R-Thani-1439H.K.= 02-Jeneru-2018M.