-
Iran A Shirye Take Ta Yi Fada da Duk Wani Kokari Na Sake Kirkiro Wata Kungiyar Ta'addanci
Nov 24, 2017 01:46Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana jinjinawa nasarar da aka samu a kan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) a kasashen Iraki da Siriya yana mai cewa dakarun kasar Iran a shirye suke su yi fada da duk wani kokari na makiya na kirkiro wata kungiya ta ta'addanci irin Da'esh din.
-
IAEA : Iran Ta Rike Amana_ Yukiya Amano
Nov 23, 2017 13:58Babban daraktan hukumar yaki da yaduwar makamman nukiliya ta duniya (IAEA), ya ce Jamhuriya musulinci ta Iran ta rike amana kan yarjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da ita a 2015.
-
Ko Kun San Na (254) Laraba 08 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 23, 2017 12:08Yau Laraba 08-Azaar- 1396H.Sh=10-R-Awwal-1439H.K.=29-Nuwamba-2017M
-
Ko Kun San Na (253) Talata 07 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 23, 2017 12:04Yau Talata 07-Azaar- 1396H.Sh=09-R-Awwal-1439H.K.=28-Nuwamba-2017M.
-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Fada Da Kungiyoyin Ta'addancin Takfiriyya A Tehran
Nov 22, 2017 14:52A safiyar yau ne aka bude wani taron kasa kasa kan fada da kungiyoyin ta'addanci na takfiriyya a nan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran taron da ya sami halartar manyan malamai da masana daga kasashe da dama na duniya.
-
Ko Kun San Na (252) Litinin 06 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 21, 2017 00:43Yau Litinin 06-Azaan- 1396H.Sh=08-R-Awwal-1439H.K.=27-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (251) Lahadi 05 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 21, 2017 00:41Yau Lahadi 05-Azaan- 1396H.Sh=07-R-Awwal-1439H.K.=26-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (250) Asabar 04 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 21, 2017 00:39Yau Asabar 04-Azaan- 1396H.Sh=06-R-Awwal-1439H.K.=25-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (249) Jumma'a 03 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 21, 2017 00:37Yau Jumma'a 03-Azaan- 1396H.Sh=05-R-Awwal-1439H.K.=24-Nuwamba-2017M.
-
Ko Kun San Na (248) Alhamis 02 ga watan Azaar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia.
Nov 21, 2017 00:35Yau Alhamis 02-Azaan -1396H.Sh=04-R-Awwal-1439H.K.=23-Nuwamba-2017M.