-
Rasha: Kalaman 'Isra'ila' Kan Jirgin Saman Rasha Da Aka Harbo A Siriya, Karya Ce Kawai
Sep 26, 2018 11:19Kakakin Ma'aikatar tsaron kasar Rasha, -Igor Konashenkov, ya bayyana kalaman jami'an haramtacciyar kasar Isra'ila dangane da harbo jirgin yakin kasar Rasha a Siriya a matsayin karya tsagoronta kawai.
-
Isra'ila Ta Damu Da Shirin Rasha Na Mikawa Siriya Makaman S-300
Sep 25, 2018 17:49Mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila sun nuna matukar damuwarsu akan shirin kasar Rasha na mallakawa gwamnatin Bashar Al'Assad na Siriya makaman garkuwa na hare haren sama kirar S-300.
-
Harin Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ya Yi Sanadiyyar Shahadar Bapalasdine Guda
Sep 24, 2018 06:51Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan yankin Zirin Gaza, inda suka janyo shahadar bapalasdine guda tare da jikkatan wasu adadi masu yawa.
-
Rasha: Isra'ila Ce Take Da Alhakin Harbe Jirgin Yakin Kasar Rasha
Sep 23, 2018 17:42Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta gabatar da cikakken rahoto dangane da yadda aka harbo jirgin yakin kasar a lardin Lazikiyya na kasar Siriya tana mai dora alhakin faruwar hakan a wuyanharamtacciyar kasar Isra'ila.
-
Iran Ta Bukaci MDD Ta Yi Allah Wadai Da Barazanar Da H.K.Isra'ila Ke Yi Kan Kasarta
Sep 20, 2018 06:38Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya kan ta dauki matakin yin Allah wadai da barazanar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi na kaddamar da hare-haren makaman nukiliya kan kasarta.
-
Putin: Harin Da Isra'ila Ta Kai Siriya, Keta Hurumin Kasar Ne
Sep 19, 2018 05:33Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar hare-haren da haramtacciyar kasar Isra'ila take kai wa kasar Siriya keta hurumin kasar Siriya yana mai, yana mai jan kunnen Isra'ilan da ta guji duk wani abin da zai sanya rayuwar sojojin Rashan da suke Siriya cikin hatsari.
-
Nasrallah: Amurka da 'Isra'ila' Sun Gaza Wajen Cimma Manufarsu A Gabas Ta Tsakiya
Sep 06, 2018 16:41Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, Sayyid Hasan Nasrallah, ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila sun sha kashi cikin dukkanin makirce-makircen da suka kulla don cimma bakar aniyarsu a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Sa'ib Uraikat Ya Ce Amurka Tana Kokarin Mika Palasdinu Durumgum Ga H.K.Isra'ila
Aug 26, 2018 19:03Babban sakataren gudanarwa na kungiyar yanto Palasdinu ta PLO ya ce: Gwamnatin Amurka ta yanzu ta tsame hannunta daga duk wani batun neman warware rikicin Palasdinu, kawai burinta shi ne mika Palasdinu ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Kungiyar Hamas Ta Gargadi Isra'ila Akan Ci Gaba Da Yi Wa Gaza Barazana
Aug 13, 2018 12:48Reshen soja na kungiyar ta Hamas, ya fitar da wani bayani wanda a ciki ya yi gargadin cewa dun wani wuce gona da iri da 'yan sahayoniya za su yi a Gaza zai fuskanci mayar da martani
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Yi Allawadai Da Dokar Wariya Ta Kasar Yahudu
Jul 22, 2018 06:29Gwamnatin kasar Masar ta yi allawadai da dokar wariya ta "kasar yahudu" wacce majalisar dokokin HKI Knesset ta kafa.