-
An Hallaka Wani Sojin Isra'ila A Gaza
Jul 21, 2018 05:46Rundinar sojin yahudawan mamaya na Isra'ila ta ce, an kashe wani sojinta guda a kusa da zirin Gaza, wanda shi ne karon farko tun bayan yakin 2014.
-
Wani Dan Bindiga Ya Kashe Wani Mai Goyon Bayan H.K.Isra'ila A Kasar Afrika Ta Kudu
Jul 08, 2018 12:14Wani dan bindiga ya aiwatar da kisan gilla kan shugaban jam'iyyar Likud mai mulki a haramtacciyar kasar Isra'ila reshen kasar Afrika ta Kudu.
-
Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Gargadin Maida Martani Kan Hare-Haren Sojin H.K.Isra'ila
Jun 27, 2018 12:28Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas da ke Palasdinu ta fitar da sanarwar cewa: Kungiyar zata dauki matakan maida martani kan hare-haren wuce gona da irin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke kaddamarwa kan al'ummar Palasdinu.
-
Sojojin Labanon Sun Gano Da Kuma Tarwatsa Wasu Na'urorin Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar
Jun 22, 2018 18:16Sojojin kasar Labanon sun gano da kuma tarwasa wasu na'urorin leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila a Lardin Nabatieh da ke kudancin kasar ta Labanon
-
Kira Kan Ci Gaba Da Aiwatar Da Kashe-Kashen Gilla Kan Palasdinawa
Jun 11, 2018 11:52Wani tsohon dan Majalisar Dokokin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bukaci daukan matakin aiwatar da kashe-kashen gilla kan shugabannin kungiyar Palasdinawa ta Hamas.
-
Assad Ya Musanta Maganar Hadin Gwiwa Tsakanin Rasha Da Isra'ila Wajen Kawo Hari Siriya
Jun 10, 2018 10:57Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad yayi watsi da wasu rahotanni da suke cewa akwai hannun kasar Rasha ko kuma tana da masaniyya kan hare-haren baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kawo kasar kafin a kawo su.
-
Gaza : An Yi Jana'izar 'Yar Agajin Da Sojojin Mamaya Suka Kashe
Jun 03, 2018 05:51A Palasdinu, dubban mutane ne suka halarci jana'izar 'yar agajin nan da sojojin mamaya na Isra'ila suka kashe t aharbin bindiga a kusa da iyaka da zirin Gaza.
-
Amurka Ta Sha Kaye A Kwamitin Tsaro A Kokarinta Na Yin Allah Wadai Da Kungiyar Hamas
Jun 02, 2018 05:31Amurka ta sha kaye a Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya a yayin da ta gabatar da wani kudurin nuna goyon baya ga haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma yin Allah wadai da kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa.
-
MDD Ta Damu Kan Bullar Sabon Rikici A Gaza
May 30, 2018 10:53Majalisar dinkin duniya ta yi kira da a kai zuciya nesa don hana kara tsananta yanayin da ake ciki a zirin gaza.
-
Palasdinu Ta Bukaci ICC Ta Binciki Isra'ila Kan Laifukan Yaki
May 23, 2018 05:50Ministan harkokin wajen Palasdinu, Riyad al-Maliki, ya bukaci kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa, data bude binciken gaggawa kan laifukan yaki da wariyar launin fata da ake zargin aikata wa kan Palasdinawa.