-
Kimanin Mutane 10 Sun Musu Sakamakon Sabon Rikicin Afirka Ta Tsakiya
Mar 08, 2016 05:46'Yan sandan kasar Jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun sanar da cewa alal akalla mutane 10 sun rasa rayukansu sakamakon wani rikici da ya barke tsakanin wasu kungiyoyi biyu masu dauke da makami a garin Bambari da ke gabashin kasar.
-
An kashe Mutane 12 a kasar Afirka ta tsakiya
Mar 06, 2016 15:08Magabatan kasar Afirka ta tsakiya sun sanar da mutawar mutane 12 a hanun 'yan bindiga da suka hari a wani kauyen kasar
-
Amurka Ta Jinjinawa Tsohuwar Shugabar Gwamnatin Rikon Kwaryar Kasar Afrika Ta Tsakiya
Mar 03, 2016 19:23Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya jinjinawa tsohuwar shugabar gwamnatin rikon kwaryar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya kan irin rawar da ta taka a fagen rage kaifin tashe-tashen hankula a kasar.
-
Gwamnatin DR Congo Zata Fara Bincike Kan Sojojin Kasarta Kan Zargin Yin Fyade Ga Kananan Yara A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Feb 19, 2016 05:38Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta sanar da cewa; Zata fara gudanar da bincike kan sojojin kasarta da suke aiki karkashin dakarun Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya kan zargin yin fyade ga kananan yara.