Pars Today
Rahotanni daga kasar Jamus sun ce an kai wani hari a yammacin yau a wani wurin hada-hadar kasuwanci da ke cikin birnin Munich, inda aka samu asarar rayuka.
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISI ta sanar da cewa ita ce take da alhakin kaddamar da hari kan matafiya a cikin jirgin kasa a kasar Jamus.
Wani matashi dan asalin kasar Afganistan ya farma matafiya da gatari a cikin jirgin kasa a kudancin kasar Jamus inda ya jikkata mutane 19 kafin 'yan sanda su harbe shi har lahira bayan da ya yi kokarin tserewa.
Wani sakamakon jin ra'ayin jama'a a kasar Jamus ya nuna cewa, mafi yawan jama'ar kasar na adawa da takun sakar da NATO take yi da kasar Rasha, da kuma aikewa da dakaru zuwa kusa da iyakokin kasar Rasha.
Jami'an tsaron sun harbe wani dan bindiga da ya kashe mutane da dama a Jamus.
A yau Litinin ne a birnin Bonn na kasar Jamus, za a bude taron karo na farko na kasashen da suka cimma yarjejeniyar sauyin yanayi na MDD UNFCCC bayan sa hannu kan yarjejeniyar Paris.
Ma'aikatar cikin Gidan Jamus ta sanar da cewa a shekarar 2015 kimanin 'yan gudun hijra masu karamcin shekaru 5800 ne suka yi batan laya a kasar
Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus Thomas de Maizière ya bayyana muslunci a matsayin addinin sulhu da rahma.
Jami'an Tsaro gabar ruwa a Jamus sun sanar a wannan Laraba cewa sun ceto bakin haure 615 dake kokarin tsallaka tekun mediterranean.
A yayin gudanar da yakin neman zabe na karshe a zabubbukan 'yan majalisun dokokin jihohi uku da ke a Gabashin Jamus.