-
Zarif Ya Kammala Ziyararsa A Yammacin Nahiyar Afirka
Jul 30, 2016 00:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya kammala ziyarar aiki da ya gudanar a yammacin nahiyar Afirka, wadda ya fara tun daga daren Lahadin da ta gabata, inda ya fara isa birnin Abuja na tarayyar Najeriya a matsayin zangon farko na ziyarar tasa.
-
Zarif: Harin Bangaladesh Ya Kara Tabbatar Wajabcin Yaki Da Akidar Ta'adanci
Jul 03, 2016 13:18Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad Zarif ya kirayi al'ummomin duniya da su kara hada karfi da karfe, domin yaki da akidar ta'adanci a duniya.
-
Zarif Ya Gana Da Manyan Jami'an Gwamnatin Kasar Faransa A Birnin Paris
Jun 23, 2016 02:13Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar Faransa a ziyarar da ya kai kasar a jiya Laraba.
-
Zarif: Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Ya Rataya Ne Kan Dukkanin Bangarorin Yarjejeniyar Ba Iran Kadai Ba
Jun 15, 2016 01:20Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad jawad Zarif ya bayyana yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya da cewa, yin aiki da ita ya rataya ne a kan dukkanin bangarorin yarjejeniyar, ba Iran ita kadai ba.
-
Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne
May 13, 2016 12:44Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewar ko shakka babu shahadar babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen zai kara wa kungiyar azama da tsayin dakan da take da shi ne wajen fada da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ta'addanci.