-
An Kama Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Uganda A Lokacinda Yake Kokarin Fita Daga Kasar
Sep 01, 2018 06:33Jami'an tsaro a kasar Uganda sun kama wani dan majalisar dokokin kasar dan wata jam'iyyar adawa a dai dai lokacinda yake kokarin tafiya kasashen waje don jinyar raunin da aka ji masa a kamu na baya.
-
An Cabke Wasu Jami'an Tsaro Kan Laifin Cin Zarafin'Yan Majalisa A Uganda
Aug 29, 2018 06:39An cabke wasu jami'an tsaron kasar Uganda da suka ci mutuncin 'yan majalusun kasar bisa zargin su nada hanu da jifan tawagar shugaban kasa.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Ci Gaba Da Kama Fitattun Masu Adawa Da Gwamnatin Kasar
Aug 24, 2018 19:01Jami'an Tsaro a kasar Masar sun kama wasu karin fitattun yan adawa da gwamnatin kasar, inda a jiya Alhamis suka kama Raed Salama mamba a jam'iyya mai adawa ta "Al-Karamah" da kuma Yahya Kazaz wanda shi ma fitaccen mai adawa da gwamnatin Abdulfattah Assisi ne.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Yi Awungaba Da Wani Fitaccen Dan Adawa A Kasar
Aug 24, 2018 06:22Jami'an tsaron Masar sun kame wani fitaccen dan adawa a kasar da ya nemi gudanar da zaben jin ra'ayin jama'a kan makomar shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi na ya ci gaba da mulki ko kuma ya yi murabus.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Masar Sun Kama Shugaban Wata Jam'iyyar Adawa Na Kasar
Aug 23, 2018 19:00Wasu kafafen yada labarai sun bada labarin cewa an kama wani dan adawa da gwamnatin kasar saboda bada shawarar a gudanar da zaben raba gardama a kan shugabancin shugaba Abdulfattah Assisi.
-
Saudiyyah: Jami'an Tsaro Sun Yi Awon Gaba Da Limamin Haramin Makka
Aug 21, 2018 08:52Jami'an tsaron masarautar Saudiyya sun awon gaba da Sheikh Saleh Al Talib daya daga cikin limaman masallacin haramin Makka mai alfarma.
-
Yansanda A Najiriya Sun Gurfanar Da Danjarida Mai Aiki Wa Jaridar Premium Times A Gaban Kotu.
Aug 15, 2018 19:06A yau laraba ce hukumar yansanda a Nigeria ta gurfanar da Samuel Ogundipe dan jarida mai aikiwa jaridar Premiumtimes ta kasar a gaban wata kutu a Abuja.
-
Saudiyyah: Wani Malami Ya Mutu Sakamakon Azabtarwa A Hannun Jami'an Tsaro
Aug 14, 2018 19:28Wani malamin Ahlu sunnah dan kasar Saudiyay ya mutu a hannun jami'an tsaron kasar, sakamakon azbatrawar da suka yi masa.
-
Masar: An Kama Wadanda Ake Zargi Da Shirya Kai Harin Kunar Bakin Wake
Aug 13, 2018 12:46Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kame wasu mutane da suka shirya kai wa wata majami'a hari a arewacin birnin alkahira
-
An Kama Mutane Uku Wadanda Ake Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci A Mali
Aug 12, 2018 11:58An kama mutane uku wadanda ake tuhuma da ayyukan ta'addanci a kasar Mali a dai dai lokacin da ake shirin gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na biyu a kasar.