Jan 30, 2017 06:19
Limamin Masallacin garin Quebec da ke kasar Canada ya bayyana cewa: Wasu gungun mutane dauke da bindiga sun kai farmaki kan Masallacinsa a lokacin da ake gudanar da sallar Maghariba a jiya Lahadi, inda suka bude wuta kan mai uwa da wabi lamarin da ya janyo mutuwar mutane akalla biyar.