-
An kai wa wani Kamfanin mai mallakin kasar Italiya hari a Najeriya
Nov 23, 2016 18:16Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai wa jami'an tsaron wani Kamfanin Man fetur mallakin kasar Italiya hari a kudancin Najeriya.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Wasu Munanan Hare-Hare Kasar Kamaru
Nov 23, 2016 05:29Majiyoyin tsaro a kasar Kamaru sun bayyana cewar cikin sa'oi 24 wasu mutane da ake zaton 'yan kungiyar Boko Haram ne sun kai wasu hare-hare guda uku ciki kuwa har da dakile wani kokari na kai hari wani sansanin 'yan gudun hijira a arewacin kasar.
-
An Kashe Wani Babban Jami'in 'Yan Sanda A Wani Hari Kan Ofishinsu A Kamaru
Nov 22, 2016 17:47Wasu mutane da ake zaton mayakan kungiyar Boko haram ne, sun kaddamar da wani mummunan hari kan wani ofishin 'yan sanda a yankin Darack da ke cikin kasar Kamaru.
-
An sake kashe wani jami'in tsaron a kasar Saudiya
Nov 21, 2016 05:44Ma'aikatar tsaron Saudiya ta sanar da sake kashe wani jami'inta a arewacin kasar
-
Jami'an Sojin Kasar Ethiopia 3 Sun Rasa Rayukansu A Somalia
Nov 20, 2016 05:47Sojojin kasar Ethiopia 3 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani bam da aka kai a yammacin jiya a kusa da birnin Kismayo da ke kudancin kasar Somalia.
-
An Kashe Mutane Biyu A Wani Harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Arewacin Borkina Faso
Nov 14, 2016 16:30Wata majiyar labarai daga birnin wagadugu babban birnin Borkina Faso ta bayyana cewa yan binda wadanda har yanzun ba'a tantance ko su waye ba sun kashe mutane biyu a arewacin kasar