-
Shugabar Kasar Koriya Ta Kudu Ta Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki A Iran
May 01, 2016 15:31A yau ne shugabar kasar Koriya ta Kudu Park Geun-hye ta iso nan Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, tare da 'yan tawagarta don fara wata ziyara ta kwanaki uku da nufin karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.