-
An Gano Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Gefen Birnin Tehran
Jun 10, 2017 11:52Shugaban 'yan Sandar Jumhoriyar musulinci ta Iran ya sanar da cewa a safiyar yau Assabar, jami'an 'yan sanda sun gano tare da Cabke wani gungun 'yan ta'addar a gefen birnin Tehran.
-
An Cabke Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Birnin Tehran
Jun 07, 2017 11:59Babban Daraktan yaki da Ta'addanci na Ma'aikatar Leken Asirin Iran ya sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda da suka yi kokarin kai hare-haren ta'addanci a nan birnin Tehran a safiyar yau Laraba.
-
Ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin kasashen Qatar da Turkiya a gabas ta tsakiya.
Mar 25, 2017 11:18Wani Dan Majalisar Dokokin Masar yace ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin da kasashen Qatar da Turkiya ke ci gaba da aikatawa a yankin gabas ta tsakiya.
-
Muftin Masar: 'Yan Ta'addan Na Murguda Koyarwar Musulunci Don Cimma Burinsu
Mar 19, 2017 11:16Babban muftin kasar Masar, Sheikh Shawki Ibrahim Abdel-Karim Allam ya bayyana cewar kungiyoyin 'yan ta'adda suna mummunar amfani da koyarwar addinin Musulunci da kuma murguda su wajen cimma manufofinsu.
-
Hadewar kungiyoyin masu tsaurin ra'ayin addini wuri guda a kasar Mali
Mar 06, 2017 05:45Wani sabon hadin gwiwa tsakanin kungiyoyin Ansarudin da Almrabitun da Duniya ke kalonsu a matsayin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Mali
-
Sojojin Masar Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Sina'i Na Kasar
Feb 20, 2017 06:23Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da nasarar kama wasu 'yan ta'adda su 8 'yan wata kungiya ta 'yan ta'adda a wani samame da suka kai tungar 'yan ta'addan da ke yankin Jabal al-Hilal da ke tsakiyar yankin Sina na kasar.
-
Jami'an Tsaron kasar Mali Sun Sanar da Cafke Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar
Jan 15, 2017 19:02Jami'an tsaro a kasar Mali sun sanar da cewa sun cafke wasu 'yan ta'adda a lokacin da suke shirin kaddamar da wasu munanan hare-haren ta'addanci.
-
Dakarun Sa Kai Na Iraki Sun Katse Hanyar Da Ta Hada Mosul Da Birnin Raqqah Na Syria
Nov 20, 2016 05:46Dakarun sa kai na kasar Iraki sun katse babbar hanyar da 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS suke samun dauki daga sauran 'yan ta'adda na Raqqah da ke cikin kasar Syria.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Wani Shirin Ta'addanci A Kasar
Oct 13, 2016 17:42Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran Sayyid Mahmoud Alavi ya sanar da cewa jami'an ma'aikatar sun sami nasarar dakile wata makarkashiya ta kai harin ta'addanci a lardin Fars da ke kudancin kasar da wasu 'yan ta'adda 'yan kasashen waje suka shirya kai wa.
-
Dakarun Kare Juyi Na Iran Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda A Kasar
Jun 16, 2016 10:59Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sami nasarar tarwatsa 'yan wasu kungiyoyin 'yan ta'adda su biyu da suka yi kokarin shigowa kasar daga kasar Iraki inda suka hallaka wani adadi na 'yan ta'addan.