Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

man fetur

  • 'Yan Bindiga Sun Kwace Iko Da Rijiyoyin Man Fetur A Kasar Libya

    'Yan Bindiga Sun Kwace Iko Da Rijiyoyin Man Fetur A Kasar Libya

    Dec 11, 2018 06:52

    Kamfanin Man fetur na kasar Libya ne ya sanar da cewa; Masu dauke da makaman sun kwace iko da wani wurin hakar mai mai muhimmanci wanda yake a kudu maso yammacin kasar

  • Hukumar Kula Da Makamashi ta Duniya Ta Yi Gargadi Kan Sanya Takunkumin Man Fetir A Kan Iran

    Hukumar Kula Da Makamashi ta Duniya Ta Yi Gargadi Kan Sanya Takunkumin Man Fetir A Kan Iran

    Aug 10, 2018 18:56

    Cikin wani sabon rahoto da ta fitar Hukumar kula da Makamashi ta Duniya, IEA,ta ce takukumin da Amurka ta kakabawa Iran na sayar da man fetir, idan ya fara aiki zai dagula kasuwar man fetir a Duniya

  • Yemen: Jiragen Ruwan Saudiyya Na Jigilar Man Fetur Sun Dakatar Da Zirga-zirga

    Yemen: Jiragen Ruwan Saudiyya Na Jigilar Man Fetur Sun Dakatar Da Zirga-zirga

    Jul 26, 2018 06:54

    Ministan makamashi na Saudiyya Khalid al-Falih ne ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragen daukar man fetur din

  • Tashe-Tashen Hankula A Libiya Sun Janyo Matsala A Harkar Tattalin Arzikin Kasar

    Tashe-Tashen Hankula A Libiya Sun Janyo Matsala A Harkar Tattalin Arzikin Kasar

    Jul 02, 2018 18:59

    Kamfanin hako man fetur na Libiya ya sanar da cewa: Tashe-tashen hankulan da suka kunno kai a yankunan da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar a cikin 'yan kwanakin nan sun janyo matsala a harkar tattalin arzikin kasar.

  • Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Za Mu Wargaza Shirin Amurka Na Hana Mu Sayar Da Man Fetur Ketare_Iran

    Jul 01, 2018 17:47

    Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ce za ta wargaza makircin Amurka, na hana ta sayar da man fetur dinta a kasuwannin duniya.

  • Saudiyya Ta Amince Da Bukatar Amurka Na Kara Yawan Man Fetur A Kasuwannin Duniya

    Saudiyya Ta Amince Da Bukatar Amurka Na Kara Yawan Man Fetur A Kasuwannin Duniya

    Jul 01, 2018 07:23

    Sanarwar amincewar Amurkan ta fito ne daga bakin shugaban kasar Amurkan Donald Trump

  • Kamfanin Man Fetur Na Kasar Libya Bai Amince Da Mika Rijiyoyin Man Na Gabacin Kasar Ga Majalisar Tabruk Ba

    Kamfanin Man Fetur Na Kasar Libya Bai Amince Da Mika Rijiyoyin Man Na Gabacin Kasar Ga Majalisar Tabruk Ba

    Jun 26, 2018 19:01

    Kamfanin man fetur na kasar Libya ya yi Allawadai da mikawa majalisar dokokin gwamnatin gabacin kasar da ke Tabruk rijiyoyin mai na gabacin kasar.

  • Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Cibiyar Adana Man Fetur A Kasar Libya

    Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Cibiyar Adana Man Fetur A Kasar Libya

    Jun 14, 2018 19:24

    Majiyar sojojin kasar Libya a birnin Bangazi ta bayyana cewa wasu yan ta'adda sun kai hari kan wata ma'ajiyar man fetur a gabacin kasar sannan sun bar akalla ma'ijiya guda ta kama da wuta.

  • Farashin Danyan Man Ya Tashi A Duniya

    Farashin Danyan Man Ya Tashi A Duniya

    May 05, 2018 11:58

    Zuwa karshen mu'amalar cinikayar da aka yi na jiya juma'a, farashin danyan man fetir ya tashi daga dala 69 zuwa 72 a Duniya

  • Ma'aikatan Man Fetir 15 Sun Rasu A Kuweit

    Ma'aikatan Man Fetir 15 Sun Rasu A Kuweit

    Apr 02, 2018 06:29

    Kimanin ma'aikatan man fetir 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota a kasar Kuweit.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS