-
Sheikhul Azhar Ya Yi Kira Zuwa Ga Zama Na Hadin Kai Tsakanin Sunna Da Shi'a
Mar 09, 2016 08:50Babban malamin cibiyar Azahar ya yi kira zuwa ga gudanar da zama tsakanin malamai na sunna da kuma na mazhabar shi'a.
-
Ana Ci Gaba Da Mai Da Martani Kan Zargin Da Gwamnatin Masar Ta Yi Kan Kungiyar Hamas
Mar 09, 2016 01:59Shahararren marubuci kuma masanin harkokin yau da kullum dan kasar Masar Fahmi Huwaidi ya bayyana cewa; Zargin da gwamnatin Masar ta yi kan kungiyar Palasdinawa ta Hamas da hannu a kisan gillar da aka yi wa tsohon babban lauyan gwamnatin kasar mai shigar da kara, zargi ne maras tushe.
-
Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Sojojin Masar Biyu Tare Da Jikkata Wasu Na Daban
Mar 07, 2016 11:56Tashin wani bom a kan hanyar shigewar sojojin gwamnatin Masar ya lashe rayukan sojoji biyu tare da jikkata wasu uku na daban a yankin Tsibirin Sina na kasar.
-
Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Sojojin Masar Biyu Tare Da Jikkata Wasu Na Daban
Mar 07, 2016 11:35Tashin wani bom a kan hanyar shigewar sojojin gwamnatin Masar ya lashe rayukan sojoji biyu tare da jikkata wasu uku na daban a yankin Tsibirin Sina na kasar.
-
Gwamnatin Masar Ta Tuhumci Kungiyar Yan Uwa Musulmi Da Hamas A Kisan Babban Mai Gabatar Da Kara Na Kasar
Mar 07, 2016 02:19Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan cewa kungiyar Ikhwanul
-
Masar: Hizbullah Ba Kungiyar Ta'adda ba ce:
Mar 05, 2016 16:23Jam'iyyar karamah ta masar ta yi watsi da bayyan Hizbullah a matsayin 'yar ta'adda:
-
Kungiyoyi Da Dama Sun Yi Allah Wadai Da Sanya Hizbullah Cikin Yan Ta'adda
Mar 03, 2016 07:03Wasu kungiyoyi da dama a kasar Masar sun yi All.. wadai da kasashen larabawa
-
Rundunar Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13 A Yankin Sina Na Kasar
Mar 01, 2016 00:38Jami'an tsaron Masar sun kai hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a yankin Sina na kasar, inda suka kashe 'yan ta'adda goma sha uku.
-
Masar Ta Jaddada Wajabcin Raba Yankin Gabas Ta Tsakiya Da Makaman Kare Dangi
Feb 29, 2016 07:50Gwamnatin Masar ta jaddada wajabcin daukan kwararan matakan ganin an raba yankin gabas ta tsakiya da makaman kare dangi musamman makaman nukiya.
-
Jami'ar Azhar: Yakin Siriya, Ba Yakin Sunna Da Shi'a Ba Ne
Feb 25, 2016 02:56Shugaban Jami'ar al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Tayyib yayi watsi da kokarin da wasu kasashen larabawa suke yi na bayyana yakin da ke gudana a kasar Siriya da cewa yaki ne tsakanin Sunna Da Shi'a, inda ya ce ko da wasa ba haka lamarin yake ba.