-
Mali: An Kashe 'Yan Takfiriyyah Biyar A Kusa Da Tambutu
Apr 09, 2018 04:47Kakakin Sojan Faransa a kasar Mali Patrik Steiger ne ya sanar da haka, ba tare da yin cikakken karin bayani akan yadda lamarin ya afku ba
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda Biyar A Mali
Apr 08, 2018 14:32Dakarun hadaka dake kasar Mali sun sanar da hallaka 'yan ta'adda biyar a wani sumeme da suka kai sansaninsu a kusa da garin Tombouctou na arewacin kasar
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda Da Dama a Kudancin Masar
Apr 11, 2017 01:19Ma'aikatar cikin gidan Masar ta sanar da hallakar 'yan ta'addar ISIS 7 a kudancin kasar