-
Iraki: 'Yan Ta'addan ISIS 25,000 Ne Suka Halaka A Mosul Kafin Tsarkake Birnin
Jul 16, 2017 12:52Babban kwamandan farmakin 'yanto lardin Nainawa Laftanar Janar Abdulamir Yarallah ya bayyana cewa, 'yan ta'addan Daesh dubu 25 ne suka halaka a gumurzun da aka yi na kwato birnin Mosul.
-
Dalilan Da Suka Hana Kafafen Watsa Labaran Kasashen Larabawa Murnar 'Yantar Da Garin Mosel
Jul 13, 2017 06:59Duk da cewa an doshi mako guda da samun nasarar 'yantar da garin Mosel na kasar Iraki daga mamayar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish masu kafirta musulmi, lamarin da yake matsayin wata babbar nasara kuma babban labari da ya dace ya mamaye dukkanin kafofin watsa labaran kasashen larabawa musamman na yankin tekun Pasha da ma yankin gabas ta tsakiya baki daya amma abin mamaki kasashen na Larabawa ba su bashi wani muhimmanci ba.
-
Karshen Wahala 'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil Ya Zo
Jul 11, 2017 12:13Shugaban Majalisar Dokokin Iraki Ya Tabbatar Da Kawo Karshen Wahala Na 'Yan Gudun Hijrar Garin Mausil.
-
Ibadi:Gwamnati Za Ta Yi Kokari Wajen Mayar Da 'Yan Gudun Hijra Gidajensu
Jul 10, 2017 11:44Firaminmistan Kasar Iraki ya tabbatar da cewa Gwamnati za ta yi dukkanin Kokarinta na mayar da 'yan gudun hijra zuwa gidajensu
-
Iraki: 'Yan Ta'adda Sun Halaka A Cikin Koramar Dajlah Yayin Tserewa Daga Mosil
Jul 09, 2017 05:43Rahotanni daga Iraki sun tabbatar da cewa 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyya da dama ne suka fada a cikin ruwan koramar Dajla da ke gefen birnin Mosil a lokacin da suke neman tserewa bayan da dakarun Iraki suka yi musu kofar raggo.
-
An 'Yanto Tsohon Garin Mausil
Jul 08, 2017 11:56Komandan dakarun hadin gwiwa na yaki da kungiyar ISIS a Iraki ya bayyana cewa an tsarkake bangaren tsohon garin Mausil daga 'yan ta'addar ISIS
-
Iraki: An Halaka Shugaban Kungiyar ISIS Na Birnin Mosul
Jul 08, 2017 06:53Jami'an sojan kasar Iraki sun sanar da hallaka kwamanadan kungiyar Da'esh, na birnin Mosel wanda ake kira da "Abu Zayd" a jiya juma'a.
-
Shugaba Rauhani Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Manyan Jami'an Iraki
Jun 30, 2017 18:12Shugaban Jumhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya mika sakon mura ga Shugaban kasar Iraki, Firaminsta, Ayatollah Sistani na nasarar da kasar ta yi na tsarkake 'yan ta'addar ISIS daga Mosil babban birnin Jihar Nainuwa dake arewacin kasar
-
Haidar Abadi Ya Sanar Da Kawo Karshen Mulkin ISIS A Iraki
Jun 29, 2017 17:35Firayi Ministan Iraki Haidar Abadi ya sanar da kawo karshen mulkin 'yan ta'adda a kasar Iraki baki daya, bayan kawo karshensu a Mausul.
-
Dakarun Iraki Sun Kwato Yankin "Al-Zanjili" Daga Hannun 'Yan Ta'addan Da'esh
Jun 10, 2017 17:10Rundunar sojin kasar Iraki ta ba da sanarwar cewa dakarun kasar sun sami nasarar kwato yankin Al-Zanjili da ke yammacin garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh (ISIS) lamarin da ke nuni da cewa sauran 'yan wasu yankuna ne kawai suka rage a hannun 'yan ta'adda.