-
Gwamnatin Iraki Ta Sanar Da Fara Hare-Haren Kwato Musil Daga Hannun Da'esh
Sep 20, 2016 09:22Gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa sojojin kasar tare da daukin dakarun sa kai sun fara hare-haren kwato garin Mosul daga hannun 'yan ta'addan Da'esh da suke rike da shi da kuma mayar da shi babbar tungarsu.