Pars Today
Wasu kungiyoyin musulmin Amurka biyu sun tara tallafin kudade domin taimakawa Yahudawan da aka kai musu harin ta'addanci a garin Pittsburgh da ke jihar Pennsylvania ta kasar Amurka.
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta yi kira ga gwamnatin kasar China ta kawo karshen azabtara da musulmai tsiraru a kasar.
Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ta sanar da fara gudanar da bincike kan kisan kiyashi da sauran nau'oi na cin zarafin da sojojin kasar Myammar suka yi wa musulmin Rohingya na kasar.
Mai bayar da fatawa na kasar Uganda ya soki gwamnatin kasar kan yadda take nunawa Al'ummar musulmi babbanci a kasar, inda ya bukaci gawanmatin kasar ta gyara siyasarta ta kuma kiyaye adalci tsakanin mabiya addinan kasar
Kotun kasa da kasa ta manyan laifukan ce ta bayyana cewa a karkashin tsarinta da dokokinta za ta iya yin shari'a akan korar musulmin Rohingya da aka yi daga kasarsu.
Jaridar Indepandent ta Birtaniya ta buga wani rahoto da yake cewa an sami karuwar kai wa musulmi hari idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata
Al'ummar Musulmi a galibin kasashen duniya na bikin Eid al-Fitr ko kuma karamar Sallah bayan kamalla azumin watan Ramadana.
Jami'an Uppsala ta kasar Sweden ta fitar da rahoton cewa: Ana ci gaba da fuskantar kai hare-haren nuna kiyayya ga addinin Musulunci a kasar.
Al'ummar musulmin birnin Bangui na kasar Afirka ta tsakiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu kan yadda ake ci gaba da kai musu hare-haren ta'addanci a kasar