Pars Today
Babban sakataren Kungiyar Tsaro ta NATO ya gargadi gwamnatin Turkiyya kan nisantar daukan duk wani matakin yin hawan kawara kan tsarin dokokin kasar da nufin daukan fasan kan masu yunkurin juyin mulki a kasar.
A zaman taron da shugabannin kasashen kungiyar kawance ta NATo suka gudanar a jiya a birnin Warsaw na kasar Poland, sun cimma matsaya kan karin aikewa da dakaru zuwa kasashen gabashin turai da ke iyaka da kasar Rasha.
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewar kasar Rasha za ta dau matakan da suka dace wajen fada da abin da ya kira ci gaba da nuna halin kiyayya da kungiyar NATO ta ke nuna wa kasarsa.
Nato: Ba mu Son Komawa Zuwa Lokacin Yakin Ruwan Sanyi