-
An gano wasu shaidun ta'addanci a jiragen kasar Masar
Dec 16, 2016 06:28A farkon tsakiyar shekarar 2016 Jiragen Masar sun fadi dalilin harin ta'addanci.
-
Zarif: Musulmi Su Hada Kai Su Yaki Yan Ta'adda Da Kansu Ba Tare Da Neman Taimakon Wani Ba
Jun 22, 2016 11:17Zarif ya bukaci hadin kan musulmi don ganin bayan kungiyoyin yan ta'adda a kasashensu.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bayanai Dangane Da Jirgin Fasinjan Masar Da Yayi Hatsari
May 21, 2016 05:12Gwamnatin kasar Masar ta sanar da cewa sojojin ruwan kasar sun gano sassan jikin mutane da na jirgin sama bugu da kari kan kayayyakin mutanen da suke cikin jirgin fasinjar kasar da ya bace ranar Alhamis din da ta gabata lamarin da ke kara nuni da cewa jirgin ya fado ne a Tekun Meditireniya.