-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane 13 A Birnin Barcelona Na Kasar Spain
Aug 17, 2017 19:06Wata Motar Bus ta bi ta kan mutane masu wuce wa a birnin Barcelona na kasar Spain inda ta kashe mutane akalla 13 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban a yau Alhamis.
-
Sojojin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Masu Yawa A Gabar Yammacin Kogin Jordan
Aug 16, 2017 11:49Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan al'ummar Palasdinu a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka jikkata Palasdinawa akalla 27.
-
Akalla Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Wani Jerin Gwano A Kasar Kamaru
Feb 12, 2017 07:11Mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a lokacin da jami'an 'yan sanda suka nemi tarwatsa wasu masu zanga-zanga a arewacin kasar Kamaru a jiya Asabar.
-
An Ji Karara Fashewa A Birnin Acra Na Kasar Ghana A Safiyar Yau Jumma'a
Dec 23, 2016 07:55Majiyoyin labarai daga birnin Acra na kasar Ghana sun bayyana cewa an ji karar tashin boma bomai masu ban tsaro a wata unguwa cike da ofisoshin kungiyoyon kasa da kasa