-
Sayyid Hasan Nasrallah: Dakarun Hizbullah Sun Yi Nasarar Hana Labanon Shiga Cikin Rikici
Oct 29, 2016 16:52Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar kungiyar Hizbullah din ta samu nasarar kare kasar Labanon daga fadawa cikin rikice-rikicen da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya yana mai sake jaddada muhimmancin ci gaba da kiyaye tsaro da zaman lafiyar kasar.
-
Sayyid Nasrallah: Gwagwarmaya Ta Hana Makiya Cimma Manufofinsu
Oct 03, 2016 11:59Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar kungiyoyin gwagwarmaya sun hana makiyan al'umma cimma manufofin da suke son cimmawa.
-
Sayyid Nasrallah Yayi Kakkausar Suka Ga Kokarin Saudiyya Na Kulla Alaka Da "Isra'ila"
Jul 29, 2016 17:22Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah yayi kakkausar suka ga kokarin da kasar Saudiyya take yi na kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila da kulla alaka da ita, yana mai kiran al'ummar musulmi da su yi Allah wadai da duk wani kokari na kusatar haramtacciyar kasar Isra'ila da yin watsi da matsalar Palastinu.
-
Sayyid Nasrallah: Saudiyya Tana Kokarin Haifar Da Fitina Ne Tsakanin Shi'a Da Sunna
Mar 02, 2016 05:29Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar babban abin da kasar Saudiyya ta sa a gaba shi ne haifar da rikici da fitina tsakanin Shi'a da Sunna a yankin Gabas ta tsakiya da sauran yankuna na duniya, yana cewa daga yanzu kungiyar ba za ta yi shiru kan irin danyen aikin da Saudiyya take aikatawa a kasashen musulmi ba