Pars Today
A yau Juma'a me majiyar kungiyar 'yan ta'adda ta Syrian Free Army ta sanar da kashe kwamandojinta biyu a kudancin kasar Syria
Kasar Rasha ta hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayanin suka kan gwamnatin Siriya sakamakon rikicin yankin kudu maso yammacin kasar ta Siriya.
Shugaban cibiyar sulhu a kasar Syria, Janar Alaxy Tisigankov ya ce; Masu dauke da makamai 250 ne suka mika makaman nasu ga sojojin gwamnati
A bayan nan sojojin na Syria sun kame garuruwan Abdh'a da Da'il da suke a kusa da birnin na Dar'a.
'Yan ta'addan takfiryya da suke samun goyon bayan wasu kasashen waje sun ajiye makamansu da kawo karshen ayyuakan ta'addanci a lardin Dara'a na kasar Siriyan
Rundunar sojin Siriya ta ce dakarunta sun yi nasarar sake kwace yankunan dake gabashin kasar a kusa da kan iyakar kasar Iraki daga hannun mayakan IS.
Kasar Rasha ta jaddada cewa: Rahoton da hukumar da ke sanya ido kan makamai masu guba a duniya ta fitar kan zargin gwamnatin Siriya da yin amfani da makamai masu guba, karya ce tsagwaranta.
Gwamnatin kasar Siriya ta bada sanarwan cewa gwamnatin kasar Saudia tana hana yan kasar zuwa aikin hajji don sauke farali shekar ta 7 kenan a jere.
Kungiyar ta'addanci ta Da'ish ta zartar da hukuncin kisa kan manyan kusoshinta su 30 a yankin da ke tsakanin kan iyakokin kasashen Iraki da Siriya.
Dauki ba dadi mai tsanani yana ci gaba da gudana a tsakanin kungiyoyin 'yan ta'adda a lardin Adlib na kasar Siriya.