-
Syria: 'Yan Ta'adda Suna Hana Fararen Hula Ficewa Daga Ghuta
Mar 04, 2018 15:32Cibiyar Suhlu ta Rasha a kasar Syria ta sanar da cewa; 'Yan ta'addar sun rika kai hari da manyan bindigogi akan wuraren da aka ware domin ficewar fararen hula
-
Syria: "Yan Ta'adda Suna Shirin Amfani Da Makamai Masu Guba
Mar 02, 2018 03:17A jiya alhamis ne ma'aikatar tsaron kasar Syria ta sanar da cewa; 'yan ta'addar da ke Ghuta suna shirin amfani da makamai masu gubar domin su dora wa gwamnati alhaki.
-
Jagora: Shugaba Assad Ya Zama Gwarzon Jagora Ga Mutanen Kasar Syria
Mar 01, 2018 15:32Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai, ya bayyana shugaban kasar Siriya Bashar Al-Asad a matsayin gwarzo wanda ya zama abin alfahiri ga mutanen kasar da kuma yankin.
-
Siriya : Har Yanzu Kayan Agaji Basu Isa Yankin Ghouta Ba
Mar 01, 2018 07:47Bayanai daga Siriya na cewa har yanzu ba'a samu damar da shigar da kayan agaji ba a yankin gabashin Ghoutta inda dubban fararen hula ke bukatar agaji gaggawa.
-
Siriya : Har Yanzu 'Yan Agaji Basu Shiga Yankin Gabashin Ghouta Ba
Mar 01, 2018 07:08Bayanai daga Siriya na cewa har yanzu ba'a samu damar da shigar da kayan agaji ba a yankin gabashin Ghoutta inda dubban fararen hula ke bukatar agaji gaggawa.
-
Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 30 A Yankin Deir-Zur
Feb 28, 2018 15:24Kamfanin dillancin labarun Sana na kasar Syria ya ce; harin da jiragen yakin Amurka suka kai a jiya da dare a yankin Deir-Zur ya ci rayukan mutane 30.
-
Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Vienna
Feb 27, 2018 17:29Za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
-
Kungiyar EU Ta Kakaba Wa Ministocin Gwamnatin Siriya Takunkumin Tattalin Arziki
Feb 27, 2018 04:39Majalisar dokokin kungiyar tarayyar Rurai ta dorawa minitocin gwamnatin kasar Siria guda takunkuman tattalinn arziki.
-
MDD Ta Bukaci A Aiwatar Da Kudirin Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 26, 2018 07:49Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.
-
Janar Baqeri: Iran Da Siriya Za Su Girmama Kudurin Tsagaita Wuta A Siriya, Amma Za a Ci Gaba Da Fada Da Ta'addanci
Feb 26, 2018 02:17Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana cewar Iran da Siriya za su girmama kudurin tsagaita wuta a Siriya na wata guda da Kwamitin Tsaron MDD ya fitar, to amma za a ci gaba da fada da ta'addancin da suke yi a kasar musamman hare-haren a wajen birnin Damaskus da 'yan ta'adda suke rike da shi.