Pars Today
Dakarun tsaron Sahayuna sun sake kai farmaki masallacin Aksa tare keta alfarmar wannan wuri mai tsarki.
A jiya Juma'a ne sojojin na Sahayoniya su ka kai samame a yankin kogin Jordan inda us ka yi awon gaba da Palasdianwa 4
Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.
Daruruwan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Quds a yau Juma'a.
Jami'an tsaron gidan kurkukun Asqalan da ke haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da musgunawa Palasdinawa da ake tsare da su a gidan kurkukun.
A jiya Litinin Dakarun tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame Ibrahim Arratisi dan jaridar TRT na kasar Turkiya a yankin kogin jodan
Ma'aikatar kiyon lafiyar Palastinu ta sanar da shahadar wani Bapalastine a yayin zanga-zangar Dawo Da Hakki.
A zaman da kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya gudanar na shekara-shekara, ya amince da wasu kudurori guda biyar da suke zargin Isra'ila da take hakkokin Palastinawa.
Sojojin Yahudawa Sun Kame Bapalasdine Guda
Wani sojan haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya halaka a yau a yankin majdal Shams da ke cikin tuddan Golan na Syria da yahudawa suka mamaye.