-
An kame wasu Faransawa biyu kan zarkin ta'addanci a Algeriya
Feb 02, 2017 17:39Kasar Algeriya ta cabke wasu 'yan kasar Faransa biyu kan zarkin su da alaka da kunigyar ta'addanci ta IS
-
Iran Ta Ce: Dokar Shugaban Amurka Bata Hana Masu Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci Shiga Amurka Ba
Feb 01, 2017 17:55Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Kasashen da suka yi kaurin suna a fagen goyon bayan ayyukan ta'addanci ba su daga cikin jerin kasashen da shugaban kasar Amurka ya hana ba su takardar izinin shiga cikin Amurka.
-
Jami'an Tsaron Maroko Sun Yin Nasarar Rusa Wata Kungiyar Ta'addanci A Kasar
Jan 28, 2017 11:46Ma'aikatar harkokin cikin gidan Moroko ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun yi nasarar gano wata kungiyar 'yan ta'adda tare da rusata.
-
Kasar Jamus Ta Sanar Da Rufe Masallatan 'Yan Salafiyya A Kasar
Jan 08, 2017 06:37Mataimakin waziriyar kasar Jamus Sigmar Gabriel ya sanar da cewa gwamnatin kasar za ta rufe masallatan 'yan Salafiyya da suke kasar da kuma hana su ayyukan da suke gudanarwa a kasar a shirin kasar na fada da ta'addanci.
-
Shuwagabannin Afrika Sun Yi Fatan Shekara Ta 2017 Ta Zama Ta Zaman Lafiya
Jan 01, 2017 16:04Shuwagabannin Afrika da dama a jawabnsu na shigowar sabuwar shekara ta 2017 sun yi fatar shekara ta zama ta hadin kai da kuma samun zaman lafiya a kasashen nahiyar
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kama Mutane 3 Da Ake Zargi Da Hannun Cikin Harin Garin Berlin
Dec 24, 2016 16:46Jami'an tsaron kasar Tunusiya sun sanar da kame wasu mutane uku bayan da suka gano cewa suna da alaka da Anis Amri, dan kasar Tunusiyan nan da ake ganin shi ne ya kai harin da aka kai kasuwar Kirsimeti ta garin Berlin na kasar Jamus da yayi sanadiyyar mutane alal akalla mutane 12 a kwanakin baya.
-
Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Suna Son Tseratar Da 'Yan Ta'adda Ne A Siriya
Dec 14, 2016 11:08Shugaban kasar Siriya Dakta Bashar al-Asad ya bayyana cewar babban abin da kasashen yammaci suka sa a gaba shi ne kokarin tseratar da 'yan ta'adda a garin Halab, maimakon taimakon fararen hulan da suke cikin tsaka mai wuya a garin.
-
Dubban Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Harin Cocin Alkahira
Dec 12, 2016 11:06Dubun dubatan al'ummar kasar Masar ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a kan titunan birnin Alkahira, babban birnin kasar ta Masar don nuna rashin amincewarsu da harin da aka kai wa wani cocin Kifdawan kasar da yayi sanadiyyar mutuwa da raunana wani adadi mai yawa na masu ibada a wajen.
-
Gwamnatin Siriya Ta Ba Wa Masu Dauke Da Makamin Halab Wa'adin Karshe
Dec 05, 2016 05:43Sojojin Siriya sun kirayi masu dauke da makami da suke rike da wasu yankuna na Gabashin garin Halab da su ajiye makamansu da kuma mika kansu ko kuma su fuskanci fushinsu a daidai lokacin da sojojin suke ci gaba da shirin kwace sauran abin da ya rage na gabashin garin na Halab da ke hannun masu dauke da makamin.
-
Sojojin Siriya Sun Kwace Kashi 60% Na Garin Halab Daga Hannun 'Yan Ta'adda
Dec 03, 2016 18:04Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami naasarar kwace sama da kashi 60% wato kusan kashi biyu cikin uku na yankunan gabashin birnin Halab (Aleppo) daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) wadanda suke rike da shi na tsawon shekaru.