-
Nuri Al-Maliki: Saudiyya Ita Ce Tushen Ayyukan Ta'addanci Da Wajibi Ne A Dau Mataki Kanta
Aug 14, 2016 17:22Tsohon firayi ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki ya bayyana kasar Saudiyya a matsayin tushe kana kuma mabubbugar ta'addanci wanda wajibi ne kasashen duniya su dau mataki kanta
-
Italia Na Shirin Korar Wani Dan Kasar Tunisia Bisa Zargin Alakarsa Da 'Yan Ta'adda
Aug 13, 2016 05:41Mahukunta a kasar Italia na shirin korar wani dan asalin kasar Tunisia bisa zargin alakarsa da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Akalla Mutane 4 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wasu Bama-Bamai
Aug 12, 2016 05:01Rahotanni daga kasar Thailand sun bayyana cewar alal akalla mutane 4 sun rasa rayukansu kana wasu da dama sun sami raunuka sakamakon wasu hare-hare ta hanyar tada bama-bamai a garuruwa Hua Hin, Phuket da sauran wajajen yawon shakatawa na kasar.
-
Kasar Jamus Ta Sanar Da Sabbin Dokokin Dakile Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
Aug 12, 2016 05:01Kasar Jamus ta sanar da wani shiri na tsaurara matakan tsaro da nuna halin ba sani ba sabo kan wadanda ake zargi da ayyukan tashin hankali da nufin fada da ayyukan ta'addanci da suke barazana ga kasar.
-
Bincike: Sama Da 'Yan Ta'adda Dubu 360 Daga Kasashe 93 Aka Shigar Da Su Siriya
Aug 08, 2016 17:56Cibiyar binciken nan ta Farrell ta kasar Jamus ta sanar da cewa tun daga shekara ta 2011 da aka fara rikici a kasar Siriya ya zuwa yanzu an shigar da 'yan ta'adda sama da dubu 360 da suka fito daga kasashe sama da 93 na duniya zuwa kasar.
-
Jami'an Tsaron Nijar Sun Kama Wasu Kusoshin Boko Haram A Kasar
Aug 04, 2016 11:07Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasarar kame wasu kusoshin kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi kasar cikin watannin da suka gabata.
-
Sojojin Kasar Masar Sun Hallaka Wasu ''Yan Ta'adda Masu Yawa A Yankin Sina'
Aug 01, 2016 10:56Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan ta'adda a garin Rafah da ke arewacin Sina' na kasar.
-
Adel Jubair: Dole Ne Mu Kakkabe Hannun Assad Daga Duk Wata Gwamnati Da Za A Kafa A Syria
Jul 15, 2016 04:27Ministan harkokin wajen masarautar Saudiyya Adel Jubair ya sake nanata kamalan da aka saba ji daga bakinsa dangane da makomar shugaba Bashar Assad na Syria a siyasance, inda ya ce za su kakkabe hannun Assad daga duk wata gwamnatin rikon kwarya da za a kafa a nan gaba a Syria.
-
Bangaladesh Ta Jaddada Matsayinta Na Ci Gaba Da Rufe Tashar Zakir Naik
Jul 11, 2016 16:23Mahukunta a kasar Bangaladesh sun jaddada matsayinsu na ci gaba da rufe tashar malamin salafiyyah Zakir Naik, inda suka ce wannan tasha tana yada tsatsauran ra'ayi wanda sanadiyyar hakan ne aka kai harin ta'addanci a kasar a makon da ya gabata.
-
Tsanantar Hare-haren Ta'addanci A duniya.
Jul 05, 2016 11:53al-Mayadeen: Shan Kashin Da'esh Ne Ya Sa Su ke Tsananta Kai Hare-hare.