-
Zaben Uganda: Shugaba Museveni Na Kan Gaba, Shugaba 'Yan Adawa Kuma Na Tsare
Feb 20, 2016 10:50Rahotanni daga kasar Uganda na nuni da cewa sakamakon farko farko da suke fitowa a zaben shugabancin kasar da aka gudanar na nuni da cewa, shugaban kasar Yoweri Museveni shi ne ke kan gaba, a daidai lokacin da jami'an tsaron kasar suka sake kama madugun 'yan dawar kasar Kizza Besigye.
-
Rikicin Bayan Zabe A Kasar Uganda.
Feb 20, 2016 09:28Taho Mu Gama Tsakanin "Yan Sanda Da 'Yan Hamayyar Siyasar