Pars Today
Kimanin fursiononin siyasa 2000 ne shugaban kasar Ruwanda Paule Kagame ya yi wa afwa.
'Yan adawa a Masar sun yi gargadi gwamnatin kasar kan irin mummunan tasirin da karin farashin man fetur zai janyo a kasar musamman kara wurga talaka cikin halin kaka-ni ka yi.
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya bada umurnin sakin wasu yan adawa da gwamnatnsa daga gidan yari.
Jami'an tsaron Kenya sun kai farmaki gidan daya daga cikin manyan 'yan adawar kasar da ke birnin Nairobi fadar mulkin kasar tare da kame shi a safiyar yau Juma'a.
Shugaban gamayyan jam'iyyun adawa na kasar Kenya Raila Odinga ya bada sanarwan dage wata zanga zanga da suka shirya gudanar da shi saboda kisan yan adawa guda ukku.
Matsin lamba ya tilastawa gwamnatin Togo sanar da aniyarta ta gudanar da taron manema labarai da nufin fayyace matsayinta kan bukatun 'yan adawar kasar.
Jami'an tsaron kasar ta Aljeriya sun kame 'yan hamayyar ne da suke yin kira ga shugaba Abdulaziz Buteflika da ya yi murabus.
A yayin da rikicin siyasa ke kara kamari a kasar D/congo, ministan tattalin arzikin kasar ya bukaci 'yan adawa da su hau kan tebirin tattaunawa tare da gwamnati.
'Yan adawar siyasar kasar Masar da dama ne da suke rayuwa a wajen kasar suka kaddamar da wani kamfe da ke yin kira zuwa ga kifar da gwamnatin Abdulfattah Sisi .
Shugaban jam'iyyar adawa ta "Union of the Forces of Progress" a Mauritaniya ya yi gargadi kan yiyuwar bullar dambaruwar siyasa mafi muni a kasar.